Friday, 26 January 2018




MU KOYI YARUKAN INDIA

Home MU KOYI YARUKAN INDIA

*** MU KOYI YARUKAN INDIA ***
.
23,Jan,2018
DAGA ZAUREN INDIA
.
Shirin Da Yake Xuwa Rana Ya Irin Ta Yau, Inda Shirin Yake Qunshe Da Yadda Xamu Koyi Yaren India Cikin SauQi
.
GUNDARIN SHIRIN
****************
.
SUNAN RANAKU DA YAREN HINDI
*. Lahdi: RaveevaaR
*. Litinin: SomvaaR
*. Talata: MangalvaaR
*. Laraba: BudvaaR
*. Alhamis: guRoovaaR
*. Juma'a: shukRavaaR
*. Asabar: shaneevaaR
*.Yana Da Kyau Mu Koyi Yadda xamu Gane Wadannan “Jiya”, Inda Yake Nufin “kal”; Yau, Inda Yake Nufin “aaj”; Rana, Tana Nufin “dhin”; Dare, Inda Yake Nufin “raath”.
.
QIRGE DAGA 0-20
***************
*. Sifili: shunya/sifer
*. Daya: eyk
*. Biyu: dho
*. Ukku: theen
*. Hudu: chaar
*. Biyar: paanch
*. Shidda: chey
*. Bakwai: saath
*. Takwas: aat
*. Tara: now
*. Goma:dhas
*. Sha Daya: gyaaRah
*. Sha Biyu: baaRah
*. Sha Ukku: teyRah
*. Sha Hudu: chowdhah
*. Sha Biyar: pandhRaah
*. Sha Shidda: solah
*. Sha Bakwai: sathRah
*. Sha Takwas: ataaRaah
*. Sha Tara: unnees
*. Ashirin: bees
.
Duka Duka Anan Muka Kawo Qarshen Wannan Shirin Sai Wani Satin Idan Allah Yakaimu.......
with

Share this


Author: verified_user

0 Comments: