Sunday, 21 January 2018




THE BIRTHDAY CONVERSATION

Home THE BIRTHDAY CONVERSATION

Lesson 1

January 20th

THE BIRTHDAY CONVERSATION

Girl

Hindi: Aaj Mera Janandim Hai.

Hausa: Yau Ranar Farin cikin Haihuwa ta ce.

English: Today Is My Birthday.

Hindi: Aur Tum Mera Dost Hai.

Hausa: Kuma Kai Aboki Na Ne.

English: And You Are My Friend.

Hindi: Lekkin Meri Janandim Aaya, Tumne Kuch Nahi Kiya.

Hausa: Gashi Kuma Ranar Haihuwa na Yazo Kuma Kai Ba kai Min Komai ba.

English: And My Birthday Has Come, but You did Nothing to me.

Hindi: Mein Tu Sirf Yeh Jaante Ho...

Hausa: Ni Ko Abinda Na sani Kadai..

English: The Only Thing I Know Is...

Hindi: Dost Aur Dost Ki Bech Shaitaan Nahi Aa Sakte.

Hausa: Tsakanin Aboki Da Aboki Shaidan Bai Zuwa.

English: The Devil Can't come between Friends

Hindi: Lekkin Abhi Mere Dil Yeh Ke Rahi Hai...

Hausa: Amma Yanzu Zuciya Ta tana Riya Mini Cewa...

English: But Now My Heart Is Telling Me That..

Hindi: Ki Mera Aur Tumara Dost Ki Bech

Hausa: Abokantaka Na Tsakanin Mu Da Kai.

English: My Friendship With You.

Hindi: Sumban Aarahi Hai

Hausa: Akwai Wata Alaqa.

English: There Is Something About It.

Hindi: Kyun Ki

Hausa: Saboda

English: Because

Hindi: Mere Dil Tumara Yaad Aate Hai

Hausa: Zuciya Ta Tunanin Ka Take Yi

English: My Heart Is Thinking About You.

Hindi: Raat, Dhin Ya Kamouh Mein.

Hausa: Da Daddare, Da Rana Ko Kuma In Ina Aiki.

English: In The Night During The day Or When Am working.

Hindi: Tumara Haste, Tumara Muskurayaat, Tumara Aakhee, Tumara Aavaz, Tumara Kaam Aur Tumara Kapre Pehneka.

Hausa: Dariyarka, Murmushin Ka, Idanuwanka, Muryar ka, Aikin ka Da kuma irin yadda Kake Saka Kayan ka.

English: Your Laugh, Your Smile, Your Eyes, Your Voice, Your Work And The Way You dress.

Hindi: Sab To Beek Kul Theek Lagta Hai.

Hausa: Duka Suna Burgeni Kuma suna min dai.

English: They Facinates Me And They Suite Me.

Boy

Hindi: Hahaha Tum Nahi Jaante!

Hausa: Ai Ke Baki Sani Ba!

English: You Don't Know Something.

Hindi: Mujhe Bhi Aisha Ho Raha Hai

Hausa: Nima Haka Nake Ji ai.

English: I Feel The Same Way Too.

Hindi: Isiliye, Tumara Janandim Ke Liye... Mein Tujhe Einaam Laya

Hausa: Don haka, saboda ranar farin cikin haihuwar ki... Na kawo miki wata babbar kyauta.

English: For that, because of your birthday... I brought you a very big gift.

Girl

Hindi: Ho! Einaam? Kya Hai?!

Hausa: Ehm Kyauta? Menene?!

English: Oh! A gift? What is it?!

Boy

Hindi: Ek Bara C. R. V Gaari Hai

Hausa: Babbar Motar C. R. V Ce

English: It's A Big C. R. V Car

Girl

Hindi: Sach?!

Hausa: Dagaske?!

English: Really?!

Boy

Hindi: Haa Mere Dost

Hausa: Kwarai Kuwa Kanwata

English: Yes Dear Friend.

Girl

Hindi: Allaah Tumara Bala Kare

Hausa: Allaah Ya Kare Ka (Ya Kara Maka Girma)

Shukriya
Nagode
Thanks

By

Yayos Khan
0803 434 1330
&
Haiman Khan Raees
08185819176

From LARKI LARKA WHATSAPP GROUP

Share this


Author: verified_user

0 Comments: