Thursday, 29 March 2018




INA DA LAIFI IDAN MIJINA YA NEME NI NAKI YARDA SABODA BAYA BANI HAKKINA

Home INA DA LAIFI IDAN MIJINA YA NEME NI NAKI YARDA SABODA BAYA BANI HAKKINA
*INA DA LAIFI IDAN MIJINA YA NEME NI NAKI YARDA DON BAYA BANI HAKKINA* *TAMBAYA* Assalamu alaikum. Malam nice mijina baya kuladani,Baya bani hakkin da Allah yace yabini. Idan yanemeni naki yarda,inada laifi ???? Wassalamu alaikum Wa'alaykumussalam *AMSA* Eh kina da laifi, don shari'a batace ki hana shi hakkin sa ba,don ya tauye miki naki hakkin, dole ne ki bashi na shi hakkin,sannan ki roki Allah akan naki hakkin, tare da bin dukkan wata hanyar da shari'a ta yadda don ganin kin samu. Wallahu A'alam *_Malam Nuraddeen Muhammad Mujaheed_*

Share this


Author: verified_user

0 Comments: