Thursday, 12 April 2018




TAKI YARDA DA MIJINTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA

Home TAKI YARDA DA MIJINTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA
*_TA KI YARDA DA MIJ
INTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA??_*


                                *Tambaya*
AssalamuAlaikum. Mallam inna da tambaya ? Yaya hukuncin Matar da miji ya bukacheta sannan tana Azumin sunna. Ta ki ta Aminche mishi



                                     *Amsa*
Wa aleikum assalam, ta yi kuskure ya kamata ta amsa kiran mijinta, saboda azumin sunna ya halatta a karya shi ko da babu dalili, Annabi ﷺ yana cewa"Mai azumin nafila sarkin kansa ne ina ya Ga dama ya cigaba da azumin, in kuma ya so ya karya "kamar yadda Tirmizi ya rawaito a Sunan.

Allah ne mafi sani.

30/1/2018

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

 ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: