Monday, 27 August 2018




ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE MARTABA A GUN MIJIN TA

Home ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE MARTABA A GUN MIJIN TA

▓BA BOKA ✾✾ BA MALAM. ▓

*✰ ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE MARTABA A GUN MIJINTA ✰*

▓▓ KINFI ✾✾ BOKA. ▓▓
☛Hakuri

☛godiya idan yayi miki alkhari

☛yawan bashi hakuri idan tayi masa laifi

☛yawan IBADA

☛iya girki

☛iya kwalliya

☛iya magana

☛tsaftar gida da ta yara

☛kyautatawa iyayensa

☛iya kwanciya da miji

☛son ya'yansa da ba kece kika haifesu ba

☛shagwaba

☛son abinda yake so

☛kissa

☛tura text sakon waya

☛tarairaya

☛kulawa tattali

☛kawar da kai

☛gaskiya

☛tausayi

☛bege

☛iya soyayya♡

☛biyayya
▓▓▓▓▓▓▓

Share this


Author: verified_user

0 Comments: