Aga Aga Aga Wanda danginsu bame zuwa makka bana???? Agansu.. nide Allah yasoni malamin makarantar su mai aikin makwabtar su telan kishiyar kanwar babar mai gadin makarantar islamiyyar kanwar me aikin kakar direban ofishin su abokin mai shayin kofar gidanmu zashi
Aga Aga
Post By:
Hausa Novels
Ban Dariya (Jokes)



0 Comments: