Thursday, 23 August 2018




RUDU

Musha dariya

Wasu mutane ne suka yi hatsari a hanya sai governor yazo wucewa ta hanyar ya gani sai yace a irga matattu da kuma wadanda suka jikkata. matattu    aka basu million ashirin. jikkatattu million goma sai wani a cikin jikkatattu yayi wuf ya fada cikin matattu. A cikin matattun sai wani yace malam a kirge muke kar ka kawo mana rudu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: