Wednesday, 31 October 2018




Mata Ga TOPIC FA

Home Mata Ga TOPIC FA
๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜œMATA GA TOPIC๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜ณ
.
๐Ÿ‘‰Kece ๐Ÿ’† mijinki ya baki๐Ÿ˜„๐Ÿ˜„ zabi,๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ yace๐Ÿ‘‰ da ayi miki kishiya A sai miki mota ๐Ÿš•ya kuma kai ki hajji ya baki million 3 a account dinki๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ Ya kuma yi miki lefe dai-dai Dana amaryah Daya fasa auren ya hana ki komai๐Ÿ˜œ
๐Ÿ‘‰wanne zaki zaba??๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ


Share this


Author: verified_user

0 Comments: