ZAN AMSA TARA KU DAURE KU AMSAMUN NAGOMAN đđđ
1. Alwala nakeyi sai wani ya tambayeni wai Sallah zakayi ne ?. a'a umara zanyi da aikin hajji đĄ.
2. Inajin bacci na fara gyangyadi sai yace bacci zakayi ? a'a suma nakeyi ina farfadowa đĄ.
3. Na tsaya a bustop ina jiran mota đļ♂đ sai yace mota zaka hau ? a'a jirgin sama nake jira zai sakko ya daukeni✈ . đĄ.
4. Kano a Nigeria take ? a'a a dajin sambisa ta đĄ
5. Ya ganni a layin ATM. kudi zaka cira ? a'a zunibina zan cire idan kanaso sai nabaka đĄ.
6. Na siyo ragon sallah đ. Yankawa zakuyi ? a'a form zamu siya mai ya fara karatu a gidan Liman đŗ♀đĄ.
7. Wai President Buhari dan siyasa ne ? a'a malamin islamiya ne đĄ.
8. Na bashi invitation card na aurena da budurwata đđŠ. sai yace yanzu aure zakayi ? a'a haifata za'ayi akara shayar dani a yayeni đĄ.
9. Amarya ta siyo katifa. Sai yace mata kwana zaku rinkayi akai ? Sai tace a'a gutsira zamu rinkayi munasha da shayi ☕đĨĒđĄ.
10. Yanzu members kuna karanta shafin wannan posting din ne ........................?
đđđđđđđ
Lawalhikima & MK groups đđ



0 Comments: