Sunday, 28 October 2018




WASAN MA'AURATA

Home WASAN MA'AURATA
๐Ÿˆ๐Ÿ“กWASAN MA'AURATAH๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿˆ
.
๐Ÿ‘‰๐Ÿ“กWata matar aurece tayi tunanin cewa bari ta gwada mijinta ta gani idan ta fita bada izini shi ba wane mataki zai dauka?๐Ÿ˜„๐Ÿ˜„
.
๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰Sai ta samu biro da takarda ta rubuta kamar haka:
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
"Na gaji da zama dakai gaskiya na tafi gidan mu Allah ya hada kowa da๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰ rabonsa๐Ÿ˜„๐Ÿ˜„"
 
๐Ÿ‘‰๐Ÿ“กBayan ta gama rubutawa saita ajiye takardar a kan tebur, ita kuma ta shiga karkashin gado ta boye.
.
Da mijin ya dawo sai ya duba bai ga matarshi ba, can sai hankalin shi ya kai kan takardar data ajiye kan tebur, ya dauka ya karanta, sai yayi๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ murmushi, ya zauna kan kujera yayi hamdala, ya zaro wayarshi daga aljihu yayi kira ๐Ÿ“ฒ yace" Baby na yau ina da labari me dadi, soyayyarmu ta samu cigaba, na dawo wannan sakarar matar tawa wai ta tafi๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰ gidansu, saboda haka mun huta da kama hotal, kishirya yau a gidana zamu kwana"
.
๐Ÿ‘‰Bayan ya gama wayar ya dauko๐Ÿˆ biro shima yayi rubutu a jikin takardar ya fice daga gidan๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ
.
๐Ÿ‘‰Matar tashi ta fara zubar da ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข hawaye daga inda take a boye, data tabbatar ya fita daga gidan saita fito idanunta jawur zuciyarta cike da kunci da kuma dana sanin me yasa tayi abinda tayi?
.
๐Ÿ‘‰Ta kai hannu ta dauko takardar da shima mijin nata yayi rubutu, ta karanta sakon daya rubuta kamar haka๐Ÿ‘‰ "Baki iya รŸuya ba, kin bar kafarki ta leko waje, ina shigowa na ganki, na manta ban siyo biredin da zamu sha shayi bane, ina zuwa"๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ IDAN KECE MATAR YAXAKIYI????? Inajinku Matan zamani

Share this


Author: verified_user

0 Comments: