DOMIN MASU HANKALI SUYI TUNANI Home › Fadakarwa (Awareness) › DOMIN MASU HANKALI SUYI TUNANI Post By: Hausa Novels Fadakarwa (Awareness) *وليتذكر أولو الألباب...**DOMIN MASU HANKALI SUYI TUNANI...*✍ *KO MAULIDI NA DA ASALI A CIKIN ADDINI???*🍂 *AL-ALLAMA, IMAMUSH SHAUKANY (RAHIMAHULLAH) YACE;*```Har yanzu ba'a samu dalili a cikin AL-QUR'ANI da SUNNAH, da IJMA'IN MALAMAN MUSULUNCI ko QIYASI da ya nuna tabbatuwar maulidi ba, bari ma Musulmai sun hadu akan cewa ba'a san maulidi a zamanin sahabbai ba ko tabi'ai ko masu bi musu ba.```📚 *FATHUR-RABBANY(2/1087)*_GASKIYA DAYA CE, DAGA QINTA SAI..._#ABBAN_SINANhttp://wa.me+2348064734911atstsamawy@gmail.com
0 Comments: