EYEBROWS {jagira}๐ ๐
Kayan buqata(items needed)
๐Eye pencil (black and brown)
๐๐Concealer
๐๐๐Spooly brush
๐๐๐๐Angel brush
๐๐๐๐๐Eye shadow
๐Eye pencil ✏ :kamar pencil ne Amman na Zana jagira Wani Kuma ana samun sa Kamar jambaki murdasa zakiyi Kuma Suna Zuwa colours Zaki iya samun dark ko light it depends da Kalar da kikeso.
๐๐Concealer :Amfanin concealer a jagira ansa tane Bayan kin Zana jagirarki a Sama da Kuma qasan jagirarki sae kiyi blending dinta Yanda baza a samu Wani dabbari dabbari ba a jagirar ki.
๐๐๐Spooly brush :Ana amfani dashi don shace jagira Zakiga dogo da brush a sama
๐๐๐๐Angel brush:brush ne a Cikin brushes ana amfani dashi wajan dangwalo concealer a Shafa a wajan gyaran jagira.



0 Comments: