Friday, 16 November 2018




GA WANI ZAZZAFAN TOPIC DA YA KAMATA MU TATTAUNA AKAN SA

Home GA WANI ZAZZAFAN TOPIC DA YA KAMATA MU TATTAUNA AKAN SA

Ga topic 
          .kece kinada saurayi,kuma yanasonki d aure,to kafin ya aureki yanada wata matar agida,sannan ita bata aiki kekuma kina aiki,to byn kunyi aure kingama hutunki sai kika bukaci kinason komawa aikinki sai mijinnaki yace idn har kin ydd d sharadinshi to zaki koma,sharadain kuwa shine yanaso duk wata kuringa raba salarynki keda uwar gidanshi sbd ita bata aiki,idn kin ydd kitafi aikinki in baki ydd ba sai dai ki bar aikin.shin inkece zaki ydd kuringa raba salaryn duk wata kokuma zaki hkr d aikinne?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: