Monday, 12 November 2018




HANA NONON KI FADUWA KI KARA MA KANKI DARAJA. IN KUMA YA FADIN DAWO DASHI

Home HANA NONON KI FADUWA KI KARA MA KANKI DARAJA. IN KUMA YA FADIN DAWO DASHI
HANA NONON KI FADUWA KI KARA MA KANKI DARAJA. IN KUMA YA FADIN DAWO DASHI


 .

Hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu:
- Alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana

- ko kisamu garin hulba
- da garin tsamiya
- da zuma farar saka
- da lemun tsami
sai ki hadasu guri 1 ki rinka shafawa a nonon, bayan awa daya ko ( 30 minutes) sai ki wanke ki shafa man zaitun, malama zaki sha mamaki. In shaa Allah.

DAGA ZAUREN WHATSAPP NA >>(LAFIYA UWAR JIKI)>>> 07037452745

Share this


Author: verified_user

0 Comments: