*LECTURES*
MAI GABATARWA
*_JAMILU ADAM DANWAYYE (BHAISAAB)_*
[2:06PM]
🤴🏻 *Bhaisaab:*_Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Shanti par ho_
[2:07PM] 🤵🏻 *Ikram Veeroon:*_Wa alaikumussalam wa rahmatullah wa barakatuhu. Ayiye Sahaab_
[2:08PM] 🤴🏻 *Bhaisaab:*_Dafatan kowa Yashirya. Shi yaran Hindi Yarene mai sauki, wanda yake tare da dokoki Kamar haka_
_Misali, a yaran Hausa da turanci kalmar verb Watau aikatau ta kanzone a farkon jimla, Ga Misali a wannan jimlar... " kawo ruwa " kalmar kawo " aikatau ce " kalmar ruwa kuma kalmar ce suna Watau "Noun " kenan a turance. Kamar kenan a turance kace " Bring water. The word bring that comes first is a verb while the word water that comes last is a Noun. Ie hakan yasa aduk Lokacin da kake Ko kike hada jimla da Hausa Ko da turanci to a irin wannan sigar zaki Ko zaka iya tsara jimlar ka Ko jimlar ki._
_Idan muka dawo yaran Hindi, zanga Cewa ba a irin wannan tsarin yake zuwa Idan mutum yana so ya tsara jira jimla Ko Ya kirkiri jimla. Misali, Idan mukace zamu fassara waccar jimlar tamu ta kawo min ruwa da bring water ta harshen Hindi to tsarin nasu zaisha Banban Kamar haka... Paani lao._
_Paani shine ruwa da yaran Hindi, lao Kuma yana nufin kawo Ko bring da turanci._
_To kunga anan a yaran Hausa da turanci - Verb +Noun =sentence_
_A Kuma yaran Hindi, Noun + verb = sentence. Ina fatan Kuna gane was. Ga Abubuwan da zamu Dunga koyarwa_
*Garam Masala Hindi School Kaduna,Nigeria.*
Tuesday ,4th-July-2017
Time 2:00pm
*Drishteekan ke path - Course outline*
*1- Hindi Bashan ke Parichay - introduction to Hindi Language*
*2 - Abhivaadan - Greetings*
*3 - Hindi Sanchar - Communication to Hindi language*
*4 - Hindi Vyaakran - Hindi Grammar*
*5 - Hindi Vaanee - Hindi Speech*
*6 - Shabdo ke Prakar - Hindi Part of Speech*
*7 - Hindi Kahaaniya - Hindi Stories.*
_Da ikon Allah Abubuwan da zamu koyar kenan a cikin watanni uku (3months)_
*Lesson 1*
_Hindi bashan_
_Abhivadaan- Gaisuwa_
_(1) Suph prabhat hai - ina kwana_
*(2) prabhat hai - Lafiya kalau*
_(3) suph din - barka da Rana_
*(4) achcha din hai - Lafiya Kalau*
_(5) suph, depehaar - ina wuni_
*(6) achcha depehar hai - Lafiya kalau*
_(7) suph sandhyaan - barka da marece - achcha_
*(8) sandhyaan hai - Lafiya kalau*
_(9) suph raatri - saida safe_
*(10) achcha raatri hai - Allah yatashemu lafiya.*
_Wadannan sune gaisuwa da yaran Hindi._
*Lesson 2*
*Garam masala Hindi School Kaduna,Nigeria*
Tuesday, 4/07/ 2017
Time 9pm
*1- Andaar - inside - Ciki*
Misaal :
_-Main andaar hoon - Ina ciki - Am inside_
_- Woh andaar hai - Yana ciki - He is inside_
_Ve andaar hain - Suna ciki - they are inside_
*2- Bahaar - outside - Waje*
Misaal :
_- Main Bahaar hoon - Ina waje - Am outside_
_Woh Bahaar hai - Yana waje - He is outside_
_Ve Bahaar hain - Suna waje - they are outside._
*3- Garam - hot - Zafi*
Misaal:
_- Mujhe Garam Paani chahiye - Ina bukatan ruwan zafi - Ina need a hot water,_
_- Mujhe Garam Khana ke pasandida hai - Ina San abinci mai zafi - I need a hot food,_
_-Mujhe Garam chai peena chahta hai - Ina bukatan shayi mai zafi._
*4- Thanda - cold - Sanyi*
Misaal :
_- Mujhe Thanda Paani ke peena chahta hai - Ina bukatan ruwan mai Sanyi_
_- Aajkal ke mauson Bohut Thanda hai - Yana yinnan akwai Sanyi sosai - the weather is very cold._
*5- Chhota - Karami/Gajere - short*
Misaal :
_- Mansur Chhota admi hai - Mansur karamin Yarone - Mansur is a small boy,_
_Main ek Chhota admi nahin hoon - Niba karamin Yaro bane - Am not a small boy._
*6- lamba - Dogo - tall*
Misaal :
_- Jamila Amina se Lamba hai - Jamila yafi Amina tsawo - Jamila is taller than Amina._
*7- Peeche - Baya -behind*
Misaal :
_- Jamila Jamilu Peeche se chalti hai - Jamila tana bin Jamilu a Baya - Jamila is walking behind Jamilu._
*8- Aage - Gaba - in front*
Misaal :
_- Mera Aage se khara ho jaa - zo ka tsaya a gabana - Come stand in front of me._
*9- Mota - Luti - thick*
Misaal :
_- Aisha ek Moti ladki hai - Aisha lutiya ce - Aisha is a Fat girl_
*10- patla - Siriri - Thin*
Misaal :
_-Main ek patla admi hoon - Ni siririn mutum ne_
*Compiled by*
Haiman Khan Raees
*The Monitor*



0 Comments: