Sunday, 25 November 2018




RASHIN MUTUNCI!

Home RASHIN MUTUNCI!
RASHIN MUTUNCI

 Wata budurwace tana tafiya tana rataye da jakarta anci gayu shikuma dan saurayi metsokana Yana zaune sai tazo wucewa sai yace wanzamiya zoki min aski sai tace kayi hakuri na manta askar a inda nayiwa babanka kaciyya. 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: