Wednesday, 21 November 2018




SOYA MILK

Home SOYA MILK
SOYMILK 


INGREDIENTS:
½ cup white soybeans
2-3 cups water for soaking
4 cups water for blending
Sugar to taste (optional)
Flavor (optional )


INSTRUCTIONS:

Zaki jiqa waken soya da cup din ruw 2-3 ya kwana ko kuma ya wuni .Sai a tsiyaye a xubda a sake wanke waken.sai a cire dafsar waken kamar na waken alale ko kosai.sai a markada a blender da cup ruwa 4 har sai yayi smooth.

Idan ya markadu sai a tsiyaye a gwagwa mai laushi ko abun Tata kullun koko .Sai a samu tukunya a zuba madarar waken soya a Dan dafa sai a sauke a barshi ya huce a zuba sugar da flavor saka a fridge yayi sanyi. 


Share this


Author: verified_user

0 Comments: