Thursday, 15 November 2018




WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA KE JAWOWA MACE ƊAUKEWAR NI'IMA

Home WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA KE JAWOWA MACE ƊAUKEWAR NI'IMA
WASU DAGA MATSALOLINDA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/09/wasu-daga-matsalolinda-ke-jawo-daukewar.html
*WASU DAGA DALILANDA KE JAWO BUSHEWAR GABA DARASHIN NI'IMA*
📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗
✍🏻Lokacinda mace ke shayarwa.
✍🏻Ni'ima na iya daukewa kwanaki kadan kafin fara al'ada.
✍🏻Ni'ima nadaukewa asanadin shaye shaye.
✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu daga cikin amare.
✍🏻Ni'ima nadaukewa idan namiji baiyi wasanni da matarsa b kafin jima'i.
✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu masu juna biyu.
✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu matan bayan sunhaihu.
✍🏻Ni'ima nadaukewa asadin kunci da damuwa ko tsoro.
✍🏻Ni'ima nadaukewa yayinda aka kamu da kwayoyin cuta.
✍🏻Ni'ima nadaukewa gamasu ciwon suga.
✍🏻Ni'ima nadaukewa ga masu yawan shan kwayoyin hana daukar ciki.
✍🏻Ni'ima nadaukewa yayinda mace ke cikin halin gajiya.
Kukasan ce da
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100


Share this


Author: verified_user

0 Comments: