MUSHA DARIYAπππππ
Wani Danfulani ne yaje birni yaga wani gida sabo kerarre ya sha farin fanti sae sheki yake. Sae ya zauna ya fashe da kuka.ππ
Akayi akayi yayi shiru sae ya kiya sae aka tambaye shi me yake yi ma kukaπ? Sae yace " wallahi wulakancin mutanen birni ne ya ishe ni. Yanzu a rasa da abin da zasuyi fenti sae da kindirmoππππππππ



0 Comments: