Sunday, 5 November 2017




AMFANI DA 'YA'YAN WIWI WAJEN GYARAN GASHI

Home AMFANI DA 'YA'YAN WIWI WAJEN GYARAN GASHI

AMFANI DA YAYAN WIWI WAJEN GYARAN GASHI


TAMBAYA

Asslamu Alaikum Allah ya kara ma Mallam imani da ilimi mai amfani
Don Allah  Zan iya amfani da yayan wiwi inhada cikin man kitso dan sumana yayi tsayi?

AMSA

Wa alaikumus salam , Ya halatta ayi amfani dashi acikin abubuwanda shari'ah bata haramta ba. Amma gameda amfani dashi don gashi yayi tsawo kuwa akwai abin lura: Idan dai bazai zama canza halittan Allah bane, to babu laifi.
Domin asali a cikin tsirrai shine halasci har sai dalili ya tabbata akan rashin halascin.

ALLAH ne mafi sani

Amsawa :- Mallam Adam jibril Azzahidiy
13/07 /2017

Share this


Author: verified_user

0 Comments: