TAMBAYA TA 20
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi
TAMBAYA ========= đ assalamu alaikum allahu akbar allah ya karawa babban malaminmu lafiya da sawanrai amen allah ya kara ilimi da basira allah ya yasa agama duniya lafiya amen inadatambaya anan shine malam yahalatta mutum ya kalli AL AURAN MATANSHI kuma wani mutum amajalisarmu yanacewa duk mai kallon AL AURAN matan shi wai tun anan duniya zai samu masalar ido kuma Ba zai tafi lahira da ido Ba to malan me gaskiyar maganan allah ya bada ikon amsa wa đđđđ AMSA ====== đ Kallon al'aurar matar da ba taka ba, Wannan kai tsaye Haramun ne. Amma matarka ya halatta ka kalli al'aurar ta. Kalli yadda manzon Allah saw yake wanka tare da ummuna aisha mana a matsayin mata da miji, a bandaki daya a mukayi daya a lokaci daya. Amma dai kallon tsiraicin mace, matar aure ko Bazawara ko budurwa ko wata daban duk wannan bai kamata ba. Malam usaimin acikin FATAWAL JANAZA yace idan mace ta kai shekara biyar ko wani abun da yayi kama da haka, koda wankan gawa bai halatta namiji yayi Mata ba, sai in har babu macen da zatayi mata. Sai dai Kallon tsiraicin matar da ba taka ba zai iya haddasa Maka matsalar ido, kamar yadda suka gaya maka. Amma matarka ta halak ya halatta. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876



0 Comments: