Friday, 6 April 2018




TAMBAYA TA 21

Home TAMBAYA TA 21
TAMBAYA ======== 👇 Wasu ayyuka xakayi Wanda zai kaike aljanna? AMSA ===== 👇 Suna nan da yawa, amma ga kadan daga ciki. Kyauta, zumunci, hakuri, amana, biyayya ga na gaba da kai, biyayya ga iyaye, tausayi, riko da amana, sadaka, aiki da Sunnah, zuwa wajen karantarwa, kyautatawa marayu, azumin nafila, sallar dare, tauhidi, ilimantarwa, ciyarwa, gina masallaci ko makaranta ko kasuwa ko fanfo, dasa bishiya, kuautatawa makwabta, cika alkawari, riko da gaskiya. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Share this


Author: verified_user

0 Comments: