*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,187:*
=
Mace tana cikin janaba sai haila tazo mata to idan ta tashi wanka biyu zatayi ko kuma daya zatayi da niyya biyu?
=
=
Amsa
=
_Toh wannan matsalace wacce malamai sukayi sa6ani akanta, kuma kowanne 6angare na malaman sunyi kokarin kawai matuka wajen kare ra'ayinsu da ingantattun hujjoji. Saboda haka kawai a takaice duk wanda tayi acikin biyun yayi insha Allahu, sedai abinda yafi kamala shine tayi wanka biyun da niyya biyu wannan shine abinda yafi kamala. Amma inkuma tayi wanka daya da niyya biyu shima yayi amma sedai wancan din yafi kamala. Allahu A'alam****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
TAMBAYA TA 3,187
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi



0 Comments: