*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,186:*
=
Shin mutum ze iya cin bashin banki yayi sana a kozatayi albarka?
=
=
Amsa
=
_Toh shi bashi irin wannan babban abinda ake dubawa shine shin bashin akwai ruwa ko babu? Idan yakasance akwai ruwa haramunne inkuma babu ruwa to ya halasta, bawai bankin ake dubawaba, Aa kawai abinda ake dubawa shine akwai riba acikin bashin ko babu? Inhar aka samu riba aciki to haramunne inkuma babu riba to shikenan ya halasta. Albarka kuma ko rashinta wannan Allah ne yake bayarwa dan haka shi za'a tambaya baniba***_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
TAMBAYA TA 3,186
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi



0 Comments: