Friday, 6 April 2018




TAMBAYA TA 7

Home TAMBAYA TA 7
TAMBAYA ======== 👇 Assalamu alaikum Akarmukallahu ruwan da aka sa detol a cikinsa domin kashe kwayoyin cuta, ana iya anfani da shi wajen Ibada. AMSA ====== 👇 Tabbas duk wani abu da aka zuba a cikin ruwa wanda za'a chanja kalarsa ko dandanonsa ko kanshinsa domin kashe wasu kwayoyin cuta, ba haka kawai ba, Sabida idan Anyi amfani da asalin ruwan a haka zai iya haddasawa wanda zai wanda yayi amfani dashi matsala a jikinsa ko a cikinsa, babu lefi idan akayi amfani dashi. Kenan idan akazo haka an shiga fagen larura kuma, ita kuma larura akwai wata ka'ida da malaman usul suke amfani da ita a wannan fagen da cewar ADDARURAAT TUBIHUL MAHZUURAAT, Wato larura tana halatta abinda yake Haramun. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Share this


Author: verified_user

0 Comments: