Friday, 8 June 2018




auren kudi complete

Home auren kudi complete

[11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis Page 2. Yusuf bai tsaya ko inaba sai a club ya sha kayan maye ya k'at sai layi yake sai ga wata matashiyar yarinya y'ar gajeriya da ita daganin ta kasan mai yai aiki taci Riga da wando ga uban gashin kanti ta fenti fuskarta da kwalliya da y'ar pos d'inta a hannu da saure takarasa wurin Yusuf ganin yana tangal2 . Da sauri tajasa suka fito daga cikin club din ta bude motarsa tasa sa ta sa hannu a cikin aljihun sa ta dauki key din motar taja motar sukai gaba. Khairiy wai bazaki futo ki wanke kwanu kannan ba k'uda sai binsu yake aci mutum Allahn daya yisa baison aiki kwata2 sai shegen kwanciya. Kai Umma yanxun fa zan yi ni wlh da muna da KUDI basaidai y'an aiki inada ga zaune suyiba amma kullum mutum in gari yawaye yayi shara yai wanke2 har wanki mutum sai yayi kai ai wlh dole nema in AURE mai KUDI don bazan taba AUREN talaka ba ehem. Umma girgiza kai tai ta shige daki tabarta a wurin. Nan danan khairiy tai wanke2 ta share gidan tsaf dama akwaita da saurin aiki saidai kamin a tashi tayi ta rinqa mita kenan. Bayan tagama tashiga kicin tafara qoqarin daura girki ta hura wuta ta daura sanwar tuwon shinkafarta kafin tafita takai markadan tumatur tanagama tuwon ta daura miyarta nan danan tagama tuwon shinkafarta miyan yakuwa gidan sai kamshi yake dama khairiy badai iya girkiba. Yusuf kuwa basu zame ko inaba sai gidansa na nassarawa suna zuwa tai horn da gudu mai gadi ya bude kofar gidan budurwarnan takama Yusuf suka shige ciki suna shiga ya kwanta a kujera sai bacci. Bai tashe farkawaba sai wurin Maghreb yana tashi da sauri yai alwala yai salla sannan ya juya ya kalli gefen da budurwar take yace lawiza ai bangankiba tai dry tace dama yaushe zaka ganni sweety kasha kayi tatil tai shigiwarta cikin dakin shima tashi yai yabi bayanta suna shiga suka haye gadon sukafara abinda suka saba nidai nai gaba nace Allah ya shiryemu gaba dayanmu. Muje zuwa taku y'ar mutan jasawa [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis Page 3-5 Khairiy na zaune yaro yashigo gidan yana sallama ta amsa yace Anty khairiy wani mutum na sallama dake. Tace dallah fita kace bananan ni fa a rayuwa banson takura yanxun hakama wancan mayen ni danladi. Yaron na fita yadawo Anty khairiy yace wai don Allah kizo wai Yusuf din dakuka hadu dashine a hanya. Dasauri tace jikacemai ina zuwa nan danan khairiy tashiga daki ta shafa powder da man baki tasa doguwar rigarta milk colour ta rolling din gyalen shima milk inka ganta kamar ka sace don kyau tasa takalminta flat. Tana fitowa ta hango Yusuf a saman motansa yai kyau shima cikin qananan kaya da farar shirt da black din wando yai kyau. Tana qarasawa suka gaisa yace babyna gashi naqara dawowa don gaskiya su nake na aure ki don Allah yamiki kyau Wanda ko wanne d'a namiji zaiso ace ki matar sace . Khairiy a zuciyarta tace wato ma don kyau na yake sona kodayake banida matsala da wannan tunda ni damuwata KUDI kuma yanadasu. Nan danan ta amince yace insha Allah zai turo iyayensa a satin tace badamuwa zata fadama mamanta. Ba a dadeba Yusuf yatura magabatansa gidan su khairiy inda mahaifan nasu sukayi murna don dukkansu suna tunanin sun sami surukai nagari( wato mahaifin Yusuf Dana khairiy ). Ansa biki inda zaai nan da wata biyu mai zuwa saidai iyayen khairiy sunso a qara musu lokaci sabida su samu suyi y'ar siyayya sai gidansu Yusuf sukace su Amarya kawai suke bukata don Allah yai musu tarin arziki mai yawa don Ayanxun sunada sama da gidajen mai 20. Bacin manya manyan plaza da suke dasu,ga gidaje,wurin kajine duk suna dashi. WACECE HAFSAT [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION ✍🏻 Page5⃣_πŸ”Ÿ WACECE HAFSAT Hafsat Muhammad Khalid sunanta. Mahaifinta d'an kano ne zama ne yakawosa jos anan yaki sayarda kayan gwanjo inda da yana da shago lokacin rikicin garin jos yarasa dukiyar sa inda yanxun haka yawo yake da kayan a hannu yana siyarwa kuma yana da rufen asiri daidai gwargwado. Mahaifiyar Hafsat kuma asalinta y'ar garin jos dince sunanta salma amma y'ar ta nakiranta da Umma. Hafsat ita kadai suka Haifa inda suka bata tarbiyya daidai gwargwado. Hafsat yarinyace mai shegen son kudi tun tana y'ar ss 2 take fadin ita tafi k'arfin talaka. Yanxun kuma gashi tasamo Yusuf tana tunanin tai saa. CIGABAN LABARI Biki ya kankama ta dukka bangarorin biyu inda yanxun Hafsat sai tai kwana fin biyar bataga Yusuf ba saidai yatura direbansa yakawo mata abinda take bukata don insun yi waya yakancemata aiki ne yaimai yawa. Nanko yanacan tare da lawiza don tace bai isa yai aure ba ya za ai yamata alkawarin zai aure ta yanxun kuma yace aa. Daqyar ya lallabeta akan ai hakan bayana nufin sunrabo bane ai yanxun ne mazata samo kula yace karkidamu bayan bikinma saiki kuma cikin gidan da zama kinga anhuta da zuwa hotel koya ki kace. That's why naki k'ara sonka sweety na badamuwa Allah kaimu ammafa ni bazan dau rainin matarkaba ehem😚. Yaune dubban jamaa suka shaida AUREN Hafsat Muhammad Khalid da angonta Yusuf Hussain Adam. Inda ana daurawa mazan suka wuce walimar da suka shirya. Da misalin karfe 8:00 na dare aka dauke Hafsat aka kaita gidanta dake ring road. Gida yai kyau don bansan yadda zan fasalta kyan gidanba. Hafsat na zaune taji shigowar angwaye sukadan musu nasiha sannan sukai sallama sukatafi. Yusuf nadawowa dakin ya hayo gadon ya yaye fuskarta wow shine abinda ya furta don Hafsat ta bala'in mishi kyau ai baisan sanda yatura bakinsa cikin nataba. Cikin kware wa yafara sarrafata duk inda yasamo a jikin ta lashewa yake barin ma da ya gangaro kan na Fulanin ta kawai yasa d'ayan a bakinsa d'ayan kuma yana wasa dashi. Gaba d'aya ciremata kayan jikinta shima haka nidai Dana ga abin zaiyi nisa da saure najawo musu kofa na kwanta a falon sai bacci. Ihun danaji anayine yata yardani da saure na mike Ashe Hafsat ce mai kukan Yusuf baibar Hafsat ba sai misalin hudu nadare . Yanajin ya gamsu kawai ya juya sai bacci yabar Hafsat na kuka. A zuciyarta tanacewa wannan wani irin aurene ace ko y'ar nafilan da ake yi bamuyiba. Yanxun kuma ya juya ya barni Haka ta kwana ga rad'ad'in da gabanta ke yi ga duk jikinta ciwo. Da qyar tasamu bacci ya dauketa tafara kenan taji Yusuf yaqara kawomata hari tana kuka tana komai baibarta ba sai karfe 8:00 nasafe yana gamawa yatashi yai wanka . Yace mata ni nafita sainadawo don akwai inda zani may be ma sai nan da sati biyu zan dawo ya d'au rafar dubu yamikamata biyu yai gaba . Hafsat sai kuka y'ar tarairayar da akema amare ita duk babu da k'yar tasamu tashiga bayan gida ta gasa kanta Tasha ruwan lipton taqara kwanciya. Tana tunanin tasha karanta novel tanagsnin yadda akesa darin farko yadda maza ki tarairayar matansu amma ita ganata yadda yazo ( nidai a zuciyarta nace AUREN KUDI ) ga kudin ya aje miki ai Muhadu a kashi nagaba Taku Aysha [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION ✍🏻 Page1⃣0⃣➖1⃣5⃣ Haka rayuwa takansancewa Hafsat wato ( khairiy ) inda Yusuf yamai data kamar sex machine duk sanda yake bukata tarta ko tanaso kubataso saiya biya bukatarsa kuma baruwansa data gamsu ko aa shidai yana gamsuwa zai gaba. Ana haka lawiza tadawo gidan ya ajeta a dakinsa suka zama kamar wasu kishiyoyi. Yaudai Hafsat tasha alwashin zataima Yusuf magana akan abinda yake mata. Nan da nan ta shiga kicin ta dafa masa lafiyayyen tuwon semo miyan danyen kub'ewa dataji nama. Sannan ta hada kunun aya tajefa kankara a ciki nandanan ta jera a dining. Tashiga bandaki tai wanka tasa kananan kayanta nandanan tafito tai kyau. Tanazama a parlour taje horn din motansa kamar zai tsaga gidan dagudu taleka ta window. Aiko saiganinsa tayi a buge dagashi har lawiza suna layi suka shigo. Sai hawaye 😭😭 haka taje takamasa takaisa daki yana layi yana komai. Suna shiga ya haye gado sai bacci bashi yafarkaba sai wurin 8:00. Haka takaimasa ruwa yai wanka takawomasa abinci yaci kafin yanemi hakkinsa. Bayan sun Dan nutsu ne take masa magana akan abinda yake baya kyautawa ace fisabillillahi kafita tunjiya sai yau zaka dawomin gida. Kuma daka tashi dawowarma abuge da wancan shegiyar karuwartaka mai fuska kamar gwaggun biri. Yace ke hafsa dakata nifa ba dankibane dazaki sani a gaba kice zakimun fadaba. Saikace wata wacce tasan Allah ina kudi ne damuwarki ba ina baki ba. Tace Yusuf nice mai son kudin ka Yace da Allah Malama kyale ne bafa tunyau nasan Dan kudi na kika aureni ba zaki wani zo kina min wani waazi. Nasan AUREN KUDI kikaye nikuma sabida KYAUN ki na aure ki gwara ki San irin maganar dazaki rinqa fadamin don zan iya canja ki duk sanda naso ehem. Yakada kansa yai gaba khairiy kuka kawai tafara a wurin bata taba nadama kamar ta yauba. Ace yau ga kudin datakeso tasamu don bazata Iya lissafa kudin datake dashiba ga abinci,sutura komai tafi karfinsa amma bata da kwanciyar hankali tai kuka tana tuna mahaifiyarta data kance khairiy kirage wannan shegen son kudin nake inba hakaba wlh wataran saikiga gaki ga kudin bakida kwanciyar hankalin da zaki ci ko kuma ga kudin amma ba lafiyar ce. Tana kuka ita kadai tanacewa ummana maganarki ta tabbata gashi yau inada kudin amma bani da kwanciyar hankalin da zanci. Haka rayuwa ta cigaba a wurin khairiy kam ba dadi Ana haka kuma tasamo ciki inda tunda khairiy tasamu ciki Yusuf yafita harkarta don yayi yayi da'ita akan a xubar da cikin taqi daga bayama takai kararsa gidansu inda mahaifiyarsa tace indai wani Abu yafaro da cikin ita dashi ne. Shekinan yafita daga hanyarta. WANENE YUSUF Yusuf shine d'a na biyu a gidansu yanada yaya Aunty Halima inda take aure a bauchi. Saikuma maibimasa Aysha inda ita batai aure ba tukun tanakarantar medicine ne a uni jos. Yusuf iyayensa sunbashi tarbiya daidai gwargwado. Daga bayane ya hadu da abokane suka batashi. Yai karatunsa na boko Dana addini duk a jos don duk kudin mahaifinsa biyarda yabar yayansa su fita waje karatu ba. Cigaba Haka khairiy tacigaba da rainon cikin ta haryakai watan haihuwa inda mahaifiyar Yusuf tace adawo mata da y'arta kusa da ita sabida tafi samun kula nandanan khairiy tai kyau don tanasamun kula sosai.. Muhadu a kashi nagaba Taku Aysha [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis Dedicated to ( ummy kabir ) ❤ My qawalli Inayinki irin sosai dinnan. AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION ✍πŸ€Š τޱage1⃣6⃣➖2⃣0⃣ Haka khairiy tacigaba da rainon yaranta. Yau Gidan su Yusuf aciki sabida gobe sunan yan biyu. Sai aiki ake na yanke2 su cabbage ne su carrots kunsan garin jos balaifi a kayan gwari. Itakuwa khairiy mai lalle aka kira taimata ga kitso k'ananu ga jikinta yai fresh tay bulbul gwanin ban shaawa. A bangaren Yusuf kuwa Yasai ragunan yaransa da atampo pi kamar zai bude store ya dakko kayan sai gidansu. Yanashigowa mutane suka fara tsokanarsa ana kaga baban twins shikuwa sai washe baki yake don yanajin dadin sunan. Yana shiga yasa almajirai suka rinqa shigo da kayan jamaa sai mamakin yawan kayan suke fadi suke wannan kaya kamar zaa bude store. Wasu kuma suna dama sune. Mamansa kuwa taimasa godiya sannan yadakko key din mota acikin aljihunsa ya miqa mata yace "mama, ga key din motar y'arki tace ,angode Allah saka da alkhairi. Sai ka karasa wurin khairiy din ko tana bukatar wani Abu kaji. Yace to mama gameda ragon suna gobe zaa kawo " tace aiko dad dinka yasa ankawo masa yace to shekinan zansa akawo Saniya kuda guda 2 ne sai aqara tace to shekinan Allah yayi albarka yakuma shirya, Yace"Amin,mamana tace saika shiga wurin khairiy din don naga kwana biyunnan baka San shiga Yace mama wulakancinta yai yawa kiga fa indainazo Ku su dubu nai mata magana bata kulani. Haka jiya nakira wayarta yafi sau biyar taki receiving komai take nufi oho mata . Tace Ku kuka sani qilan akwai abinda kaimatane. Haka yatashi yashiga cikin d'akin da take yasameta zaune cikin yanuwa suka gaggaisa albarkacin mutane ta gaishesa ya amsa tana kallonsa tagefen ido yadda yakema yaran kamar yamaidasu cikin shi. Tace munafiki dana zubar da cikin yanxu danaga uban dazaka tarairaya a xuciyarta take magana. Tajuya saitaga Ashe duk anfita anbasu wuri aiko takwanta abinta yace khairiy dama naxo intanbayeki Ku akwai abinda ke ki bukata tai banza dashi yace wai ya inamiki magana kina banza danine wannan wane irin wulakancine. Ita dai batace dashi qala ba yakaraci masifar shi yaigaba don ya tsani yana magana ayi banza dashi wannan na nufin tamaidasa mahaukaci kenan. Rai a bace ya bar gidan yana zuwa gidansa lawiza tafito tana wani rangwada yai banza da ita zai shige tace sweety baka gannibane yai banza da ita yawuce bata daddaraba tabisa aeko yafara mata masifa "waike wacce irin banza ce nace ki kyaleni k'inki wai dole ne saikin kulani? Tace kaga Yusuf bazaka zo anbatamaka rai daga gidanku kace zaka sauke akainaba don ba yadda zan ba qila ma waccen banxar matar takace.... Ai kafin taqarasa magana ya wanketa da lafiyayyun marika uku yace karki kuskura ki kara zagar min mata don tafiyemin ke sau dubu yawuce yashige daki yasa key. . Washegari ran suna yara sukace sunan HASSAN &HUSSAIN Yusuf Khairiy sai Shiga iri_iri take inka ganta kamar ka dauke mutane kuwa sun mata kara. Can na hango y'an AMINCHI WRITER'S sunsha anko su Anty Jamila sai rabon jakunkuna suke ita da Asmeenat jakar na dauke da hoton yaran. Saiga Ummy kabir nata Rabon abinci Mutane shigowa kawai suke sai karasa ta inda suke bulluwa nidai nace wayannan yara sunyi Goshi Haka akayi yaron suna cikin kwanciyar hankali inda Maman Yusuf tace khairiy bazata kuma gidantaba sai tayi arbain . Abangaren lawiza kuwa............. [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION✍🏻 Page2⃣1⃣➖2⃣5⃣ Abangaren lawiza kuwa ta ce lallai nayarda yau zaman bariki nake inba haka Yusuf yakasa duba dadewar damukayi tare har ya Iya dukana inda ni matarsace aibazai faraba amma nasan mai zanyi. Washegari da sassafe tai sammako tabar gidan bata nufi ko inaba sai wani kasurgumin daji inda tana zuwa ta sauka a mota tafara bin wata y'ar siririyar hanyar tafiya kawai take ( nidai nace anya bazan kyaleta inkuma ba don nagaji ). Aekoh can gaba kadan saiga wata y'ar bukka tana karasawa Tace "gafara dai yace yawwa, sai can kafin yaimata izinin shiga tana shiga tace wato boka abinda yakawoni shine" inason aima Yusuf asirin da zai aurene don nayi2 ya AUREN yaqi saidai muyi tazaman dadiro to da abun baidameniba sai jiya dayakamani yamin duka tukun shine nace barin zu wurinka don sonake in mallakesa gabadaya. Bokan ya kwashe dawata shegiyar dariya yace angama amma da sharadi. Tace badamuwa indai bukata zata biya kuma meyi badamuwa. Yace zaki kwana anan tsawon sati guda zanyi amfani dake a kullum sau 15 har tsawon satin. Tace kai bazan Iya ba ( a zuciyarta tace dubeshi wani gaja dashi ina zan iya hada gado dakai ). Ya kwashe da dariya yace ai aikin gama yariga da ya gama inkuma kinki to kina kuma wa gida zaki haukace kafin ma ki kuma Dan mu baa mana musu. Haka bayadda zaai ta aminci . Abangaren Yusuf kuwa yau kwana biyar baiga lawiza ba hankalin Sa duk yatashi yanata fadin gsky bai kyautaba tunda ya daketa gashi yau yatashi yana jin muguwar shaawa haka yafita yarasa yadda zaiyi. Yana fita baizame ko inaba sai gidansu yanata sallama baa amsaba yaleka d'akin Maman Sa baiga kuwaba yafito kenan ya hadu da Aysha tana sauri zata fita yace " inazuwa ke kuma sai sauri kike Kamar zaki tashi sama. Tace wlh yaya zan tafi kanone kasan momy tatafi tun jiya nima Dan inada test ne da tunjiya zantafi. Yace mai ake a kanon tace bikin y'ar anti asabe kanwar mama yace oho aina manta Tace sai goben zaka shigo yace gsky barin samu damar zuwa ba don inada abunyi tace to natafi driver najirana yace Allah kiyaye hanya. Har ya juya zai tafi saikuma yatuna da yan biyunsa da sauri ya nufe d'akin yanashiga yasamu khairiy na sallah dake ita har tafara sallah hamdala yai a zuciyarsa yace zansamu inda zan kare yawa. Haka ya tsaya harta idar da sallah yace khairiy ya gida tai banza dashi yace wai ke mai kike nufi danine da inna miki magana saikiyi banza dani. Tace abinda nake nufi shine ka sawwake min don nagaji da zama dakai. Wata shegiyar dariya yayi yace lallaine Khairiy wato har kudin ya isheki nifa tunbayauba nagane Dan kudi kika aurene maana tuntuni nasan AUREN KUDI kikayi wato yanxun ya isheki shine kike son in sakeki to karya kike don bazan sakike yanxun ba. Ya jawota ya fisge hijabin dake jikin ta yaga daga ita sai dauren kirji yace good kintaimake kanki aeko yajefata kan gado yafara kaimata hari. Khairiy inbanda kuka ba abinda take tai danasani ba a dadi. Haka Yusuf saida yai kwana biyu a gidan ba abinda yake inba mata goriba kuma indai yana bukatarta bata isa ta hanasaba sai dai yan biyu insuna kuka to shine zai saurara mata. Don baya son kukan yaran. Ana haka mama tadawo............. [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis Dedicated to Asma'u zayyanu ( Asmeenat) AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION ✍🏻 Page1⃣5⃣ Yau khairiy ta tashi da ciwo nandanan Aysha taje tafadama mamansu. Da sauri tafito tace taje tafadawa driver yafito da mota zasu fita yanxu yanxu. Aikafin ma Aysha tadawo har kan d'a ya fito inda mama ta taimaka mata. Bayan kamar 5 minutes wani d'an ma yaqara fitowa inda gida ya d'auki murna nandanan akayi waya akafadama gidansu khairiy. Shiko uban gayyar baimasan abinda ke faruwa ba yanacan tare da lawiza a gidansa dake ring road niko nace wannan wacce irin rayuwa ne ace Wanda yai maka ciki baidamu dakaiba. Sai washegari yashiga gidan su yana zuwa kuwa mama ta rinqa masa fada. Ace fisabilillahi matarka tunjiya ta haihu amma bakazo. Sannan duk wayoyinka akashe Ta inda tashiga batanan take fitaba shidai sai haquri yake bata. Saidatagama fadanta sannan kuma tadawo nasiha.. Tace yatashi yaje yaga khairiy. Yana shiga dakin yaga khairiy a zaune akan gado tana ba yaro nono d'ayan kuma na hannun Aysha. Aysha ta gaisheshi tana tsokanarsa. Kaga Baban twins sai yau kasamo damar zuwa dake suna Dan wasa a tsakaninsu. Ta mikamai tafita a binta yace " khairiy ba gaisuwane, tai banza dashi yace tunda bazaki kulaniba ban d'ayan yaron. Batace komai ba ta aje d'an akan katifa tafita tabar masa d'akin. Abin yabasa mamaki to wai mai yarinyar nan take nufi. Haka yagama zaman Sa a d'akin yatafi. Itadai khairiy a zuciyarta tace Allah kaimu bayan suna zakasha mamaki wlh Ku mai khairiy zatayi bayan sunan.. Kubiyoni kusha story Taku Aysha Khamis [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION✍🏻 Page 2⃣5⃣ Ana haka mama tadawo. A ranar yatafi gidansu inda ya nuna ma mama kamar a ranar yazo. Abangaren lawiza kuwa yau tabar wurin boka da magungunanta dasu layoyi Wanda bokan yahadamata. Tana isa batazami ko inaba sai gidan Yusuf tanazuwa ta fada toilet Ku abinci bata nemaba. Sabida warin jikinta takeji tana wanka tana cewa wannan Dan iskan duk yagama Samin wari a jiki kodayake in bukata ta biya aishikenan. Tana fituwa tasamu mai aiki ya jira abinci aeko nandanan ta ci abinci ta koshi a wurin bacci ya kwashe ta . Yusuf bai ahiga gidansaba sai wurin 8:00 na dare yana zuwa yaga lawiza na bacci yace wow my baby is back. Barinyi sauri inyi wanka kafin ta farka. Yana shiga yaga wata bakar leda yace kuwa yakawomin wannan sharan daki oho. Ya dauka yajefar a dustbin yanayarwa yakuma ciki ya tarar da lawiza ta tashi anan yabata hakuri akan abin dayamata . Nan suka shirya suka fara abinda suka saba. Washegari da sassafe mai aiki nagama share2 taje tazubar da shara sabida a unguwar masu mota sukan zo su kwashe. Lawiza bata tashi Neman ledan ba sai da Yusuf yafita nanfa hankalin ta yatashi tana tunanin inda ta aje. Ita damuwarta inbaa ga maganinba yazatayi. Gashi bokan yace kullum zai rinqa zuwa ya na kusantarta. Tace nashiga uku yaxanyi. Yusuf nadawowa tafadamasa tayi ajiya bata gaminba ta kwatantamasa ledar. Nan take yace aina zubar a shara bansaniba. Aiko nantake ta fita. dagudu taduba dustbin babu aka kira mai aiki tace aimasu mota sun kwashe. Aeko lawiza ta shaqo Yusuf tace................. Kuyi hakuri da wannan bayawa. [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM GARGADI BANYARDA WANI KO WATA SU CANJA MIN LABARI TA KOWACCE FUSKABA. SADAUKARWA Ga yan AMINCHI WRITER'S Allah kara hada kanmu AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION✍🏻✍🏻 πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š Umma tace hala hajiya bakisan Yusuf ya saki khairiy ba? Mama ta rafka salati tace ikon Allah yau she hakan tafaru sai hawaye😭😭 tana kuka tana fadin danyau kahaifesa baka haifi halinsaba. Khairiy ko sai kuka ba kukan komai take ba saina tausayin mama don harga Allah tasan su mama suna sonta amma itakam tagaji da rayuwa da d'an su. Mama kam cewa take yi shiru y'ar nan Allah zai sakamiki. Kuma zai hadu da fushina wlh. Tamike zata fita Umma dai fadi take hajiya adaiyi hakuri Abu yariga dayafaru bayanda zaayi. Mama harta fita ta juyo tace khairiy waini da yaushe ya sake kin? Gaban Khairiy sanda ya fadi tace mama ranar da zanzo yawon arba'in kina fita yashigo wai ya gaji da zama dani. Tace bakomai Allah ya kyauta. Mama bayan tadawo ta fadama Abba yadda sukayi a gidansu khairiy. Abin yaba Abba mamaki yace ikon Allah. Can kuma yadau wayarsa yakira Yusuf yace Yazo gida yana nemansa. Abangaren Yusuf kuwa yau Yakama lawiza na waya tana fadama kawarta abin da yafaru( zuwan ta wurin boka ) gashi kuma bukata bata biyaba. Tace kawata kinsanme yanxun anbani wani magani yau zan zuba masa a abinci ya mutu kawai in kwashe dukiyarsa inyi gaba. Yusuf mutuwar tsaye yayi yarasa maizaiyi can zuciyarsa tace kawai yaci ubanta aeko saiganinsa tayi akanta ta taso dasauri zata rungumesa aeko yahankadeta yafara dukanta kamar Allah ya aikosa saida yaimata jinajina kafin yawurgata waje yacema maigadi karya kuskura yakara barinta tashigomai gida. Yakuma ciki kenan sai ga kiran . Nandanan yatafi gidansu yana shiga yagaida mama tak'i kulasa abin yabasa mamaki. Abba ne yace yanxun Yusuf abinda kayi ka kyauta kenan yace Abba mainayi? Mama tace Alhaji yaushe zaisan maiyayi bayan yafara shaye shaye Da sauri yace mama shaye shaye kuma tace karya nayi mutumin banza mutumin wofi Wanda baisan abinda yakeba ai ta inda tashiga batanan take fitaba shedai yai shiru baisan maiyayiba akemasa wannan fadanba. Saican Abba yace hajiya kiyi hkr abinda yafaru yariga yafaru kan Yusuf yace Yusuf yanxun abinda kayi ka kyauta kenan ace ba tunani ba komai karubuta ma matarka saki' kuma sakin ma har uku. Da sauri yamike yace wlh Abba bansaki matataba. Mama tace Alhaji dama nafadama Yusuf yace mama wani makaryacinne yace nasake ta wlh bansaketaba. Kawai yajuya yabar gidan bai nufi ko inaba sai gidansu khairiy rabonsa da gidan tun bikinsu baikara zuwaba saiyau yana zuwa yai sallama saiga Baban khairiy dake yana gidan yace aa Mallam Yusuf yau Kaine a gidan namu take kunya Yakama Yusuf na yaushe rabonsa da gidan surukannasa. Ya tsugunna yagaida Baban yace baba nazo daukar khairiy ne mutafi. Baban khairiy yai murmushi yace Mallam Yusuf kamanta saki 3 kayima khairiy kaga kuwa aibabu batun komawa. Abin tadaurema Yusuf kai yace ni baba bangane abinda ake nufiba naje gida mama namin fada akan nasaki khairiy nan ma nazo haka kuma ni bansaketaba kawai baba aban matata intafi. Baban khairiy ya kalli yadda Yusuf yaki muzurai a zuciyarsa yace inaga wannan ba a hayyacinsa yakeba gwara in lallabashi yatafi. Yakalli Yusuf yace kaje gida badamuwa gobe xansa a dawoma da matarka karkaji komai. Daqyar yasamu Yusuf yabar kofar . Abba nashiga gida yake fadama umman khairiy yadda su kayi da Yusuf tace toh fa kaji ja'irin yaro Allah ma yasa akwai shaida Aida mun shiganga Allah dai ya kyauta Abba yace amin yace ni barin fita Umma tace to a dawo lpy Allah ya kiyaye. Khairiy najinsu batace komaiba saida Umma ta shiga d'akin datake take fadamata uhmmmmm shine kadai abinda khairiy tace. Yusuf nashiga gida yace mama dama na fadamiki bansaki mata taba yanxun daga gidansu nake wai gobe zatadawo. Ko kallonsa mama bataiba balantana yasa ran zata kula Sa haka yatashi yafita bazami ko inaba sai gidansa nandanan yasa yan aiki suka share gidan aka gyara ko ina yaxauna yana tunanin gobefa war haka yakusa kara angwancewa da khairiy dinsa inya tuna ta harwani Allah 2 yake goben tayi akawo masa matarsa. Wasa wasa Yusuf saida yai wurin wata daya khairiy batadawo gidansaba duk yafita hayyacinsa inka gansa bakace wannan hadadden gayenbane. Baisan yanason khairiy ba saida yarasata. A gidansu Umma kuwa khairiy nanan tayi bulbul tai kyau abinta yau suna zaune a tsakar gida suna hira itada Umma kawai sukaji sallama bayan Umma ta leka sungaisa sai mutumin yabata takadda wai takardar sammaci ce Yusuf yana kararsu akan sun hanasa matarsa Umma ba abinda take fadi sai innalillahi wa inna ilaihirra'ji'un khairiy tace lpy Umma tace inafa lpy Yusuf yakai kararmu kuto akan munhanasa ke khairiy tace lallainema Allah mayasa munada evidence da sai yace baisakeniba. Ranar Monday da misalin karfe goma nasafe aka fara gabatar da Kara inda alkali ya bukaci khairiy da Yusuf su fito. Bayan sun fito yace ko kana da shaidar dayasa kace baka saki matarkaba. Yace kwarai kowa don indai nasaketa aidole ne inbata takarda toni banbataba don akwai ranar datace saina bata takardar saki nikuma nace bazan bata. Alkali yajuya kan khairiy yace to kinji yace baisake kiba ko kinada shaida tace kwarai kuwa ya mai sharia. Atake tafito da takadda ta mika alkali yakaranta yace Mallam Yusuf ko kasan wannan handwriting din waye yana gani yace ai wannan handwriting dinane amma kuma wlh bani na rubutaba. Aka buga aka buga Yusuf yace wlh shi bashi yarubutaba amma kuma handwriting din sanie saidai in kwaikwaya akayi. Alkali dai sai daga kara yayi akan nanda sati mai zuwa zaaqara sauraran karar. Yusuf yana d'aga kafa zai bar wurin atake yafadi sai daukarsa akayi akai asibiti dashi. Mutane haka sukabar wurin ciki da alajabin wannan sharia . Abangaren Yusuf kuwa saida ya sati uku kafin yafara warwarewa dole aka daga kara akan sai yasami lpy gaba daya yarame yai baki harta iyayensa tausayinsa suke. Khairiy kuwa tafita daga hayyacinta kullum kuka Umma tace anya khairiy kinada gsky tace Umma baga shaidaba kilama yayi shaye2 ne yarubutamin shiyasa baisan yarubutaba. Nikam zan kuma gidana tunda dai baisan yarubutaba. Umma tsayawa kallon ikon Allah kawai tayi tace to baxa ayi haka damuba don mu ba mutanen banza bani. Khairiy kuwa ta yi danasani yafi cikin kwando yanxun yazatai tace ita tasa aka rubutamata saki kuma ba mijintaba ma wani ne yarubuta Allah kayafemin. Yau aka kuma kuto inda kuto tacika makil sabida kuwa yanaso yaga karshen wannan rikitacciyar shariar da ake. Bayan kuto tazauna an gabatar da kara guda 1 kafintasu Yusuf inda bayan ankaranta karar akafara gabatarwa. Aka kira khairiy da Yusuf suka fito suka tsaya inda Yusuf yace shefa ranar daakace yayi sakin kwata2 baya gidan akace waye shaidarsa yace maigadi. Aka kira maigadi bayan rantsuwa yabada shaida yakuma ya zauna Alkali yace anan muka kawo karshen wannan shari.......................... Kafin yarufe baki sukaji ance adakata yamai sharia. Gaban Khairiy saida yafadi. Inda atake wannan mutumin daya shigo yabada shaida akan shiya rubuta wannan saki kuma khairiy ce tasa Sa. Abinda yasa yafadi gsky sabida ya tausayama Yusuf ne kuma yana roqon Yusuf ya yafemasa nan take akagama sharia kuwa sai mamaki bama kamar Umma da mama. A GURGUJE Bayan shakara goma Wata mata y'ar matashiya nagani tana takaiwa tana kawowa a parlour. Saida tagama harhada abinci kafin taji sallama da sauri suka rungumeta suna fadin Momy munyi missing dinki sosai tai dariya tace to ae gobe kuna gida ko sukace aa xamuje gidan Umma da mama tace ko kukasani. Daga bayan su akace to in kingama dasu nima gani dasauri tajuya tanafadin oyoyo mijina. Khairiy kenan bayan yan biyun takara haifan wasu biyun suma maza daga su kuma tahaife ya mace. Alhamdulillah Anan nakawo karshen wannan littafin AUREN KUDI Saimun hadu a sabon littafina maisuna.. ....... Godiya ga yan AMINCHI writers da kuma AMINCHI fans 1,2&3 Taku Aysha KhamisπŸ“š✍🏻✍🏻 [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’ AUREN KUDI πŸ’ By Aysha Khamis Page 2⃣6⃣ Aeko lawiza ta shaqo Yusuf tace kasan wahalar danasha kafin nasami wannan maganin. Daqyar yasamu ya banbareta daga jikinsa yace wannan wani irin magani ne da har zaki shaqeni akansa. Sai a sannan ta tuna Allah ya soni banyi katubaraba tafada a zuciyarta. Tace wlh banida lpy ne tunran da ka dakeni shine naje na karbo magani. Shidai jikinsa ya basa wani abun amma bai ce komaiba ya kyaleta. Bayan wata daya Yau khairiy tai kwana arba'in da biyu mama tace ta shirya taje gidansu ta danyi kwana biyu kafin ta kuma. Tace to mama barinyi sauri inshirya. Mama tace inkingama zansa driver ya kaiki don niyanxun ina sauri ne zanfita tace to mama saikin dawo. Dasauri ta kimtsa ta kwashe gaba d'ayan kayan tafitar dasu dana yaran. Ta daddana wayarta tace hello isa kagama yace eh nagama hajiya tace OK ganinan fituwa yanxun saika kawomin. Yace to hajiya nandanan tafita driver yaja mota aka bude musu gate suka fita. Da fitarsu saiga wani Dan matashi. Khairiy tacema driver barita karbi saqo a wurin mutumin. Bata dadiba tadawo wurin 11 suka karasa gidansu ta sallame driver. Umma na zaune taga yara nata shigowa da kaya sukace na khairiy ne. Cankuma saiga khairiy tashigo bayan Umma ta amsa sallamar tace khairiy lpy naganki khairiy tace Umma lpy mana tace to Allah yasa hakan. Sai bayan magriba suna zaune bayan sun idar da sallah Khairiy tace Umma gashi tamiqa mata takadda. Umma tace tamiye takardar. Khairiy tace Umma Yusuf ne ya sakeni. Umma ta ce innalillahi wa inna ilaihir rajiun ni salma maizanji daga yin arba'in ko gaisuwa baki zo kinkuma ba saida takardar saki. Tace kinga illar AUREN KUDI da nake fadamiki ko. Itadai khairiy batace komaiba tai shiru Baban ta nadawo wa bayan yaci abinci Umma ke fadamasa khairiy fa tadawo gida mijin ya saketa. Yai shiru can kuma yace Allah sa hakan shiyafi alkhairi. Mama ta ga khairiy tai sati batadawoba tace ko lpy. Da daddare bayan Abba yadawo take fadamsa tanaso gobe taje gidansu khairiy taga ko lpy ba tadawo ba yace badamuwa Allah ya kaimu. Washegari mama taje gidansu khairiy tai sallama aitana sallama gaban khairiy yafadi haka dai tafito suka gaisa takuma ciki. Mama ta kalli Umma tace naga shirune nace barin zo inji ko lpy khairiy batadawoba. Umma tace hala hajiya bakisan Yusuf ya saketabane. [11/21, 8:17 PM] ‪+234 803 371 0916‬: πŸ’AUREN KUDIπŸ’ By Aysha Khamis @AMINCHI WRITER'S ASSOCIATION✍🏻 Page 1. Budurwa nagani kyakkyawa tana tafiya kamar batason taka qasa inku kaga yanda take tfy ba namiji kad'aiba har mace sai ta tsaya kallonta Saiga mota tafaka a gabanta wani kyakkyawan matashi ajin farko yafito fari shi ba dogu can ba kuma ba gajere ba ya tsaya yace hi yanmata tai banxa da shi bata kulasa ba Bai daddaraba yace baby in bazaki damuba maizai Hana ki shiga mota inqarasa dake gida don ba ajin ki bani tsayuwa a kan titi Sai a sannan tadago dara daran idanunta ta kallesa tace mallam yaza ai nashiga motanka alhali bansanka da siririyar muryarta tai magana ga maganar kamar batason tayi amma da alama haka nature dinta take Yace baby inkin bandama aizan sanardake kuni waye amma pls ki shiga mota inqarasa dake tace OK Nan danan yabude mata qofa tashiga shima yazagaya ya shiga yaja motan suna tfy ba Wanda ke magana sai can yace baby wani anguwa muka nufa tace shagari corner yace ok Suna shiga anguwan ta rinqa nuna masa hanya har daidai qofar gidansu gidane madaidaice ginin talaka ta nunamai ya kalleta yace haba baby pls ki nunamin gidan wannan ai ba gidankubane tace sabidame kace haka yace sabida kwata2 wannan wurin baidace da ke ba tace ko to nan ne gidanmu inka yadda ya kada kafadarsa ya tabe baki yace anyway ya sunan babyn tawa Donni dai gsky nagani kuma inaso tace ni sunana HAFSAT amma ana kirana da khairiy yace wow sunan yamin dadi nikuma sunana YUSUF tace yayi sukai sallama ta shige gidansu yatafi yanafadin wow gsk babyn nan ta hadu ai wlh kodon KYAUN ta zan aureta baruwana da gidan su Ita ko khairiy da gudu taqarasa cikin gidansu tanafadin wayyo Umma wlh yau nasamo mijin aure Umma tace tohfa yau khairiy ce da maganan aure wlh Umma guy dinne ya hadu wlh kuma ni Umma baruwana da halinsa nifa naga alama yanada kudi ni don KUDIN sa zan auresa don AUREN KUDI zanyi Umma tace nashiga uku ni salma khairiy ni inace kin haqura da wannan shigen son kudin nake Ashe haryanzun baki haquraba tace haba Umma kigafa gidan damuke fisabilillahi kamar wasu almajirai yanxun fa ko abincin rana bamudashi indai ba yanxun akasamo bayan fitataba sannan kuma kice bazan aure mai kudi ba tawuce tai wucewarta dakinta . Cabdijam koya za aka ya ita zata auresa don kudi shikuma don kyau kubiyo yar mutan jasawa πŸ“š✍🏻

Share this


Author: verified_user

0 Comments: