DAN TALAKA [5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
1-5
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma ali wadah_
_asykhaleel_
_classic feedoh_
_anty khady_
*bismillahi rahamanun rahim*
_wannan littafin banyishi don cin mutuncin wata ko wani ba,nayishine don fadakarwa,kuma kirkirace_
_wannan labarin yana cike,da abin tausayi,soyayya,kiyayya,fadakarwa,nishandartarwa,tsantsar darasi,cin amana da wulakanci_
_duk mai karanta littafinan sai ya tsuma mai zuciya_
*BAZAN MANTA DA DUK MASOYANABA,INA ALFAHARI DAKU ADUK INDA KUKE,HARMA DA MAKIYANA*
_ubangiji Allah yabar zumunci_
*👤FARAWA👤*
_jerin sunaye_
*FARUK DAN TALAKA
*PRINCESS ZAITUN
*SAFEENA
*INNA FURERE
*ALHAJI AMINU
*AMMITA
*SUWAIBA
*🌈WURARE🌈*
*Abujah villa
*kauyen nassarawan kuki
*united state of america(u.s.a)
*kauyen adamawa
*nassarawar kuki*
Garine maicike da iska,dan karamin kauye da ake karaicin ruwa,garin akwai hadin kaida dadin zama ga wanda yasaba
Wani matashin saurayi nagani,fari sol dashi,kyakyawa ajin farko,dan dogone,ga hanci ,idonsa dara dara,gaskiya idan bakayan da ka gani ajikinsaba bazaka taba tunanin dan kauye bane,tafiya suke da abokansa su uku
Dayan na gefensa yace, *faruk* ashe yau wadansu yan birni sunzo su siya fili su gina gidan gona,wani alhajine bashida mutunci wai har kamfani zaiyi a garin nan,
Kallonsa faruk yayi yace sallau,ka daina shiga lamarin wani,kayi rayuwarka,karka taba shiga lamarin wani inbashi yashiga nakaba
Muntari yace aboki kayi gaisuwa,ai sallau da uban tsegumi yake,muyi sauri muje ku rakani zance kar larai tayi fushi
Wani huci faruk ya fitar yace kaidai Allah ya shiryeka,ni fa gani nake soyayya bata lokacine,wlh kuma agarin nan ba macen da tamun,banda lokacin kula mace
Dariya muntari yayi yace ayyah,aboki bakasan soyayyaba,soyayya ruwan kan hanya ,bakasan lokacin dazata riskekaba,munanan dakai
Tsaki faruk yayi yace shirmen banza,komai kuce soyayya,nifa banda ra,ayin aure,kunga zanje gida in taya innata aiki,
Dariya sallau yayi yace nidai mu hadu a *shaye shaye chamber*anjima
A hankalo faruk yayi gaba yace kokuma chamban gulma ba.
Wani gida naga faruk yashiga wanda an kewaye da langa langa,gidan jar kasa,wata matace itama fara,zata kai shekara talatin da biyar,bata wani tsufaba,amma talauci ya nuna ajikinta,
Da sallama faruk ya shiga gida murmushi dauke akan fuskarsa,yace inna sannu da aiki
Da damuwa akan fuskarsa tace sannu tilo da zuwa
Tuni faruk ya nemi annurin fuskarsa yarasa sakamakon inna daya gani ranta amatukar bace,durkusa wa yayi yace innata meke faruwane?
Hawayene yafara shatata a idonta,tace faruk wani mugu azzalumi yazo ya mana gargadi wai mutashi daga gidannan za,su gina kamfani.wai maigari ya anshe kudin gidan
Faruk yace me?shine yasaki kuka,wlh ko za,a mutu inna hawayenki bazai zuba a banzaba,saina dau miki fansa
Kuka inna tasa tana a a,faruk karka yarda kayi fada,banason yawan hayani,ka barsu da Allah,ai bamu kadai aka cutaba mutane diyawa aka cuta,inkasan na haifeka karka yarda kayi fada ,gobe ma yarshi zata zo ganin wajen.
Cize lebe faruk yayi shiyasan zafin da yakeji,kasa ya iba ya dunkule hannunsa,yanajin zafin yadda mahaifiyarsa take kuka
Suwaibace tashigo gidan,yarinyar yar kimamin shekara,sha shida da haihuwa,hannunta dauke da littattafan islamiyya a hannunta,durkusawa tayi tagaida inna
Sannan ta gaida faruk dafe kirji tayi tace yaya naga motocin rusau sunzo ana rusa gidan makotanmu,Allah yasa ba namu,yanzu yazamuyi?
Ran faruk bace dayaji umma na kukan ina zasu sa kansu,bayan wannan shine gidansu kwaya daya tak
A guje yafita,ranshi abace,yaga manya manya motoci ,alhaji aminu ,aka bude mai mota ,bodyguard na takemai baya,a yatsine yake kallon mutanen kauyen domin arayuwarsa ya tsani talaka,ko yayansa bayaso su rabi talaka,hakama duk family dinsu basu dauki talaka abakin komaiba
Wannan kenan
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
5-10
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTER*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky_
_asykhaleel_
_classic feedoh_
_anty khady(my dohta)_
Alhaji aminu ya nufo wajen,da ma,aikata suke aikin rusau,yana bada umarnin ayi sauri a fara rusau
Faruk ne ya nufo wajen,cikin bacin rai yace alhaji
A fusace alhaji aminu yajiyo yana wani *dan talakan* ne yake kirana uwa yana kiran kare.
Hado ido faruk yayi da alhaji aminu yace nine nan,dama akan maganar rushe gidajen nan ne,ba,a nemi shawararmu ba za,a rushe mana gida,to kasani bazamu taba yardaba,ka canza ra,ayi.
Alhaji aminu ranshi ya bace matuka,yace hhhhhhhh kai kana *dan talaka*zakazo kana nunamin abin dazanyi,kaje ka tambaya waye alhaji aminu
Faruk yace bana neman sani,domin bashida amfani awajena,nidai akan maganar hakkina nake magana,ba ruwana da wani saninka,bawanda ya isa ya rusamana gidanmu
Bodyguard din, alhaji sunusi sukazo wajen da niyyar dukan faruk,cikin bacin rai alhaji aminu yace,ku kyalesa,kuci gaba da aikinku,asannu *princess*zatazo tayi maganinsa
Budemai mota bodyguard sukayi,cikin fushi yashiga,akaja motar suka fita daga kauyen.
Samari dayan matan garin suka cika da mamaki,don kowa yasan alhaji aminu bashida imani,saima yarsa *princess*da bata dauki kowa abakin komaiba
Alhaji aminu yanufi airport yahau jirgi ranshi abace,yanufi gidansa dake abuja villa,
Yana fitowa daga motar ,yashiga gidan,damatarsa yafaracin karo,a tafkeken falo,cikin mamaki tace alhaji mekuma yafaru ,tun da mukayi aure dakai,bantaba ganin bacin ranka ba sai yau,wai meke faruwane alhaji?
Cikin fushi alhaji aminu yace,wlh wani dan iskan yarone ya mugun batamin rai,a kauyen nassarawar kuki,
Salati amarya tasa tana agarin yaya haka tafaru,
Shiru alhaji yayi yace ku kiramin *princess*
Yaran gidanne yanmata suka fara fitowa,da samarai zasukai su goma,sai kwasar gaisuwa suke
Dakyar alhaji aminu yake amsawa,shi burinsa yaga *princess*ko yaji sanyi arayuwarsa,don bawanda yakeso kamar *princess*
Takun tafiya da taunar cingum,kakeji kas, kas
Cikin murmushi alhaji yadago da idanunsa,da yar lele yayi arba tana sakkowa,murmushi takeyi
*nikuma nace in wannan ce princess,gaskiya ta mugun haduwa*
Yarinya yar fara,doguwa,coca cola shape,ga yalwar gashin gira dana ido,gata da dogan hanci,dakaramin baki pink,idonta dan dara dara,gashinta dabatasa dankwaliba har gadon baya,sanye take da wando jeans,da farar riga wanda aka rubuta *princess*
Duk gidan suna kama,sosai,saidai princess tayi musu zahrah,don ita mahaifiyarta ta biyo a komai
Princess yace ga alhaji aminu ,marainiyace tun tana da shekara daya mahaifiyarta ta mutu,tabarsu su biyu da yayanta mujaheed
Karasowa tayi tafada jikin alhaji tana dady,waya tabamin kai?
Alhaji yasaki ajiyar zuciya yace yawuce wani *dan talaka*bazagin duniyar da baiyiminba
Azabure princess ta tashi tana what?who is he dazai tabamin dadyna,dad bani address din garin gobe saiya gane kurensa
Amarya da uwargida da yayansu duk haushin *princess*sukeji ,saboda son da alhaji yake nuna mata tamkar gwal,tunba uwargidaba ta kullaci *princess*kullum si take alhaji ya tsaneta,haka yaran gidan daga yayannunta har kannenta bamai mata magana
Adaren ranar princess bata ritsaba,saboda bacin rai wai wani kazami yazo,yabatawa mahaifinta rai
Gari yana wayewa,taci kwalya acikin wani dogan riga mai guntin hannu wanda ya matseta ,dan siririn gyalle ta yafa,tadauki blue din takalmi mai tsini.
Kiran kawarta tayi safeena ,suka hau jirgu suka sauka a airport,motane yazo yadaukesu,tunda princess suka shiga garin taketa toshe hanci,tana yamutsr fuska tacewa safeena,safeena ke bakyajin warin garinnan,wlh naki jinin talaka a arayuwata,Allah ya rabamu da talauci
Princess tace mezai kaini ma in rabi talaka su ,watsamin talauci
Murmushi safeena tayitace kamar nikenan wallahi banason talaka ya rabeni ko kadan ,ai ni duk dan talakan daya bude baki yace yana sona,sainasa an guntule bakinsa
faruk da su sallau ana zaune a kusa da bishiyar dabino ,sansanyar iska tana kadawa,
Motarsu princess ta faka,princess sai tishe hanci take da yatsine yatsine
Muntari da sallau suka wangale baki,muntari yataba faruk yana aboki kaga wata kyakyawar fulawa kuwa,ai duk rashin son ya macenka dole kaso cikar nan
Tsaki faruk yayi bai dago da idanunsaba yace zancen banza ,ba macen data isa in sota arayuwa,
Princess ce suda safeena suka,fara doso wajen,cikin yanga da yamutse yamutse
Kusan sumewa muntari da sallau sukayi,
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: ⚽DAN TALAKA⚽
16-20
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTER*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_Salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
Princess har mafarkin abinda faruk yamata take,tata ihu da birgima,tana wayyo dady zai kasheni,
Alluran bacci ake tayi mata,momin yarace da anty amarya suke jinya
Momin yara(uwargida)ta ta tsaki tana yarinya saikace mayya ,aini yayi daidai da yaron yaci ubanta ,wlh dazan gansa dasai na zugasa,
Anty amarya ta shekw da dariya tace rabu da shegiya yar katan uwa,aini naso yakasheta ko yayanmu sa samu shiga
Haka kullum suke fada
Alhaji yasa akaje aka kama faruk aka kullesa a cell,anata ganamai azaba,inna furere tashiga damuwa,faruk ne yake zuwa yayi aikin karfi ya nemo musu abinda zasuji gashi ankamasa
*princess* ta warware aka sallamosu daga asibiti,
Momin yara tace ammafa banso hakaba naso giwa ta mutu mun huta,amma intasan wata batasan wataba
Motarsu tashiga harabar gidan,yaran gidan suka fito ,kowa dayaga princess saida ransu ya sosu,musamman, anty maryam da anty fatima,najib kuwa yafi kowa bakincikin dawowarta,don ya tsani yabudi ido yaga princess a gidan suda kamaludeen
Itama harara princess tafara dankara musu,tayi shashinta,tanajin nishadi gobe,masoyinta zai dawo,faga kasar malaysia *uncle affan*
Kowa ya hallaci dinning harda alhaji,kujera sunkai goma sha biyar a dinning din,duk sun zauna,princess ce bata wajen
Alhaji yace maryam jeki ki kiramin princess
Turo baki maryam tayi ta tashi tanufi dakin princess,ta kutsakai ciki,princess tana kwance tana chatting,bama tasan anshigoba
Maryam ta kalli tafkeken hoton uncle affan da princess sunyi hoto sunsha kyau, manne a jikin bango
Takaici gami da kishi yakamata,domin arayuwarta ba mutumin datake kauna kamar uncle affan,
Agadare tace ke *zaitun* kitashi ubanki na kiranki
Princess ta dago da kanta tayi murmushi tace ,wlh maryam kina bani mamaki,meye zakizo kimin shouting akaina ko kin manta da princess yar lelen baba kike magana
Anty maryam tayo kanta tana karki kuskura kimin rashin kunya wlh donni ba sa,arki bace,
Princess tace to anty anji,tafi dallah gani zuwa
Anty maryam ranta yabaci ta hayo gadon tana wlh yau sainaci uwarki a gidannan
Princess tace saidai kici uwarki momin yara donkin girmeni dawata uku saikita rainamin hankali
Bugu anty maryam ta kawo mata,princess ta yi saurin kaucewa ta na ihun dadyna zata kasheni
Alhaji da momin yara ne da anty amarya suka shigo,
Princess ta rushe da kuka tanufi wajen dady aguje,tana dady dabaka zoba Allah ne yasan kadai dukan dazatamin
Anty maryam tacika da mamaki tace wlh dady karya takemin zagina tayifa
Alhaji yadakawa anty maryam tsawa yace kinci gidanku,kuma nafasa siya miki motar,yaja hannun princess suka wuce dinning
Momin yara da anty amarya haushi yakamasu,suma suka nufi dinning din
Alhaji yace princess zabi kujerar da kikeso kizauna
Kujerar da kamal yake zaune tayi pointing
Alhaji yace kamal tashi princess tazauna,ka koma,wani kujerar
Kamal kamar yayi kuka wai kanwarsa ta biyu tana rainasa,wlh saitaci uwarta
Ayangace princess tazauna,tayi pointing din amira tace yaki zokiyi serving dina
Anty amaryata tace gaskiya alhaji iskancin yarinyar nan yayi yawa,gaskiya amira ba baiwarta bace dataza zuba mata abinci
Alhaji yadakawa anty amarya tsawa shut up,nonsense amira taso kizo kizubawa yar lele abinci ,kar ranta yabace,did you get me
A tsorace amira tatashi taje gaban princess tana zuba mata abinci badan ranta yasoba
Hawayene yafara tsitaya a idon amarya,tace alhaji nikake kira da nonsense akan zaitun?tashi tayi yayinda kowa yakecin abincin,kowa sai daukan alwashi yake tunda alhaji yakusa tafiya saitasha duka
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
21-25
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
*IYALAN ALHAJI AMINU*
Asalinsu masu kudine,arxikinsa alhaji aminu yafara tundaga kakanni kakanni,alhaji aminu yakasance dane ga alhaji ibraheem maikudi,wanda yake ministan man fetur,kafin Allah yamai rasuwa,matarsa daya safaratu,sukansu sun kasance fulani usil,yayansu hudu ,badamasine babba sai hajara sai aminu sai zainab,sun taso cikin so da kauna,mahaifinsu aminu adaline,kowannensu yayi makaranta a kasar waje ,inda badamasi ya auri,yar saudiyya suna saudiyya da zama,sai hajara ta auri wani major soja suna maiduguri dazama,sai aminu dayafara auran momin yara ,ibo ce sunanta munnira,yar garin lagos ce,kamak suka fara haifa , bayan wata uku,alhaji aminu yakara auro mamansu princess ,balarabiya lokacin yaje saudiyya,sunanta mehfuza ,yar gwamman nan saudiyya,ta haifi mujaheed,bayan shekara daya,momin yara ta haifi najib,momin yara akwai kishi ta tsani ta budi ido taga mehfuza,ko kallon arziki bata mata
Momin yara tasake haifan anty binta ,sai bayan shekara biyu aka haifi anty maryam ,anty maryam tana wata uku aka haifi zaitun wanda ake kira da princess,tunda tazo duniya alhaji yake matukar kaunarta,kullum yana manne sa ita,ko kukanta bayaso yaji,
Princess tanada shekara daya a duniya,mehfuza ba ciwo ba komai ajali ya risketa,alhaji yayi kuka sosai,kamar tansa zai fita,yan uwan mehfuza sukazo suka tafi da mujaheed,
Alhaji dakyar mahaifiyarsa safaratu tasa yakara auren anty amarya yar jahar sokoto sunanta hasiya,jininsu yazo daya da momin yara,amma kowa jin haushin kowa yake azuci,farkon haihuwarta ta haifi amira,sannan mama,sai yusif,sai momin yara takara haihuwa ta haifi umma sai baba karami shikenan alhaji aminu yace ya isa haka,yasa aka juyawa kowa mahaifa
Andora princess karan tsana,abayan idon alhaji ata zaginta ,ahaka princess suka taso tagama karatunta a fannin,accountant,tana da shekara ishirin da daya aduniya,yayinda antu binta takeda shekara ishirin da uku ana shirin mata aure,dawani dan kanol,duk da haka alhaji baiso hakaba donyaraina arzikin gidan
Wannan shine takaitaccen labarin alhaji aminu
Washegari princess ta tashi da mafarkin faruk,tagumi tayi,tashiga toilet tayi wanka,tanaso taje tasamu dady ya kaita kurkuku taga halin da faruk yake ciki
Tana fitowa ,tayi kwalya ta feshe jikinta da turare tanajin nishadi a zuciyarta yau masoyinta affan zai dawo, singlet fari tasa ta dora wando ja iya gwiwa,sannan ta tufke gashin kanta mai uban yawa da yellon ribom,riga top ta dora akai,kallan wandon ja,singlet din ciki yellow,ribon dintama yaro,tayi matukar kyau.
Anty maryam ce acinyar momin yara tana kuka tana wallahi momy son affan zai kasheni,kitaimakamin kar princess ta kwaceminshi
Momin yara tace haba maryam saikace ba mace ba,kinsan me za,ayi kiyi hanyar dazai kwana dake,saikuzo kimai karyar kinada ciki,inbai aurekiba xaki fallasashi(oh wata uwa)
Rungumar momin yara anty maryam tayi tana that why i love you mum,ina maganin kin anso yanda bazai musa kwanciya daniba
Momin yara tace tun yaushe,kamar karan mota nakeji, alamunya iso,kije kiyi wanka ,
Dagudu maryam tashige toilet din momin yara ta fesa wanka
Wani kyakyawan saurayine yafito daga wani hadadden mota,dogene yanada dan jiki kadan,wankan tarwadane,yayi matukar haduwa,yanada gashin gira ,yatara gashi,kuma gashin yasha gyara,yana da dogan hanci da baki dankarami pink,yana da ido dara dara,daka gansa kasan ya amsa sunnansa *affan*
Yaran gidanne suka fara fitowa suna ga uncle ga uncle,
Murmushi affan ya saki,yana shakin hand dasu,shidai burinsa yaga *princess*
Alhaji ya rungumesa yana welcome back my son ya kabaro su mahaifinka da yan uwanka dafatan komai normal
Affan kamar bayaso yayi magana yace wlh suna nan kallau,
Anty amarya ce take zuwa tana a a bakin malaysia nake gani ko na saudiyya
Dariya affan yayi yana duka ina wuni
Anty amarya tace lfy kl ya akabarosu
Alhaji ne yace wai ina princess take,ita bazata zo ku gaisa bane,
Princess ce take sakkowa daga upstair tana dad gani
Sakin baki affan yayi, yana kallon yanda princess tagirma harta maganarta ta chanja,yau almost 5 yrs basa tare, saidai chatting kawai da turo hotuna,nan ya kwadaitu ,
Alhaji yayi dariya yace affan yadai kaga yanda yar kanwarka tazama ko?saima kaga maryam
Affan yace ai girma ba wuya
Ayangace princess tazo ta wuceshi tana uncle affan hi welcome back
Affan yacika da mamaki,yaji takara burgesa
Wajen dadi,tanufa,tace dad yakamata ace ansako wannan yaron faruk,ko ba komai yaci wuya
Alhaji yace duk mekikace shi za,ayi bari inbuga waya asakesa
Princess taji wani dadi aranta,batasan meye daliliba tace nagode dad,Allah yaja kwana
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
11-15
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
Salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady
*this page is dedicated to _fantastic stars writters_ am pround of we,we are like one blood*
Ahankali princess take tafiya uwa tana tausayin taka kasa,
Harta wuce faruk bai dago idonsa yaga wacece ba,ko kamshin turarenta dayaji baisa yadago idoba
Muntari yace kai masha Allah,amma aboki an barka a kallo,nasan wlh kana dago idonka kana arba da yarinyar nan zakaji kaunarta.
Tsaki faruk yayi yace malamai kumin shiru,inkuna maganar matama wallahi haushi kuke bani,insokuke intashi inbarmuku wajen kuci gaba.
Sallau yace yahakuri ,aboki baza,ayi hakaba
Faruk yace wiwinnnan ya rage kuwa,sallau yace a a ba muntari ya shanyeba
Faruk yatashi yace ba matsala,munshiga daji muje musiyo musha;dan yau akwai fada dayan yankinmu dana,yankinsu baba
Sallau yace wlh aiyau akwai sara sa suka dan ubansu,sai sunyi bayani
Princess ce tanufi wajen ma,aikatar,risinawa suke suna kwasar gaisuwa,a yatsine take amsawa,
Ahankali tace wani dan iskan yarone ya batawa dadyna rai
Daya daga cikin ma,aikatan yace ,ai ranki ya dade,kin baraso acan suda abokanansa,amma ga gidansunan kusa.
Atare princess da safeena suka kalli gidan,safeena tabushe da dariya tana can you imagine princess?wani *dan talaka*yazo yaciwa dady mutunci,kalli gidan dasuke rayuwa,lalle kuwa yau akwai bala,i
Princess ta yamutse fuska tana gaskiya bana,iyaji zan shiga gidanma,amma bari in daure,mushiga
Ahankali princess take tafiya,harta shiga gidan batare datayi sallamaba,
Suwaiba na daka,gero inna furere na surfe,dago kansu sukayi,atare inna tawashe hakori,ta kalli su princess dake yamutse fuska harda tufar da yawu,tace au baki mukayi,sannu da zuwa
Princess ta dakatar da inna ta hanyar daga hannu tace,ki rike gaisuwarki bama bukata,ina tsinannen yaronki dayaciwa mahaifina mutunci
Inna da sauri ta tashi tadafe kirji tana yata kiyi hakuri yarona ban tsine maiba,amma karki bari yazo yasami abinda kikemin
Safeena tace ke tsohuwa ki iyewa bakinki,wlh ko yanzu kiji jiki,awani dalili zai nunawa dad dinmu yatsa,yana *dan talakan*
Inna tace bayin Allah kuyi hakuri dan Allah,kubari yazo kwayi maganar nan,amma bana fatan yazo saboda ran kowannenku sai yabace,don gaskiya *tilo*baya jure ganin hawayena
Suwaiba takalli inna tace inna kema kiyi shiru ki kyalesu,insu basusan mutuncin mutane ba,mu munada tarbiya
Inna tace suwaiba kul kar inkarajin zancen nan abakinki kinji ko
Princess taji ranta yabaci,wajen suwaiba tanufa,ta wanke fuskar suwaiba da mari,ta nunata da dan yatsa tana kisan dawa kike magana *yar alhaji aminu a.a maikudi* ce tsaye agabanki
Dafe kunci suwaiba tayi tana kuka,
Faruk ne yashigo gidan tundaga waje yakejin hayaniya,mutane suncika akofar gidan,matan aure sai lekowa suke,
Faruk yanashiga,ko kallan inda princess take baiyiba,nufan inda inda inna take durkushe tayi tagumi yaje,yana inna meke faruwane?meyasameku
Kafin umma tayi kokarin basa amsa,princess cikin zazzakar muryarta cike da izza da gadara tace tilo kake dasuna ko waye,ko tonice nabata musu rai,kazokayi abinda zakayi,kaima kuma kasha mari,kamar yanda kanwarka tasha
Mari,kiris yarage tsohuwarka tasha mari,da bakinta ya subuce tafadi wata kalma datasha mari,kuma na mari banza
Afusace faruk yajuyo yadaka mata tsawa heeey!
Jikin princess yahau bari,don a tarihin rayuwarta bawanda yataba mata tsawa
Faruk ya dunkuke hannu,saboda bacin rai kirjinsa har dagawa yake,yace keee aiko baki mari banzaba,don dakinyi kuskure kin mari kyakyawar fuskar uwata,dasaikinyi nadama wlh,dasaina guntule hannayenki,bakisan wanene faruk bane,
Matsowa yayi,dab da princess,wani kwarjini ya mata,ta sunkuyar da kanta,
Hannu faruk yasa yadago da kyakyawar fuskarta,yace ki kalleni dakyau,
Dara daran idanunwansa yazura mata,kallon kallo akafara a tsakaninsu
Hawaye taf yacikawa,princess ido,kiris yarage yaxubo,
Faruk yace bacemin daganan banza,mummuna,inna kara ganin kafarki a gidanmu kinsan Allah saikinyi nadama,da faruk kike zancen
Wlh dabadan mahaifiyata bazataji dadyba,dasaina miki duka ,kuma ni nasan mutuncin ya mace,banza ajawuya
Hankadata yayi ,tayi taga taga kamar zata fadi,kuka princess tada tafita dagudu daga gidan,safeena ta bita abaya,
Ihu gami da tafi yan kauyen suka fara,yanmata saijin son faruk suke,amma ba fuska
Dagudu,princess tashiga motar ,tana kuka,tunda take arayuwarta ba,a taba mata cin mutunci kamar hakaba,tsanar faruk taji ya lunku azuciyarta,wlh saita dauki fansa
Safeena ce tashigo motar,tace driver yaja sutafi,kuka princess take tamkar ranta yafita,harsukaje airport,suka hau jirgi
Zazzabi mai zafi yarufe princess,ko iya daga hannunta batayi,safeena ta rude,alhaji takira awaya,
Suna sauka a airport motoci sukazo tararta,alhajine yafito daga daya daga cikin motar,kamar yayi kuka
Yana nashiga uku yar lele karki mutu,wayyo wlh saina dau fansa,dani yake zancen
Asibiti suka wuce,aka dorawa *princess* drip
Amarya da uwargida sunata adu,ar Allah yasa tama mutu,
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
26-30
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
_♥here is ur page *huraira yabo*you are part of me,i love the way you care about me,_
_the fans of *tarewar amarya hudah,*am going to use my time,to give you a vote of thanks,thank you for ur prayer and support,i love you so much,you are so many,i salute you all_
Wanka uncle affan ya shiga,
Maryam tabi ta dayan kofa,tasa zunbulelen hijjabi,amma kayan dake jikinta ,wasu fitsararrun kayane,bangaren uncle affan tawuce,tana zuwa tawuce falonsa,tashige dakinsa,tacire hijjabi
Uncle affan yafito daha toilet yana tsame ruwan jikinsa,
Cikin karairaya,tace good morning uncle
Tsawa uncle affan yadaka mata yace ke wacce yar iskace,waya baki dama ki shigomin dakina iye?
Cikin rangwada maryam ta tashi ta dora hannu akan kafadarsa tana murzawa,tace uncle ina matukar kaunarka,zan baka duk me kakeso a jikina indai zaka soni,zamuyi rayuwa.
Ran uncle affan yabace ya hankadeta chan gefe,yana nunata dadan yatsa yace ke maryam ,yaushe kika girma da harzaki,zokina gayamin wannan maganganun,to kisani uncle ne agabanki kuma *zaitun* ce tayi daidai da rayuwata,get out of my room
Tsaki maryam tayi tazura hijjabinta tana magana ciki ciki,ta ajiye numbanta akan gadon tana duk randa kake da bukata ta ka kirani
Kota kanta uncle affan baibi ba,yaci gaba da abinda yake
Tana fita sukaci karo da princess zata zo wajen uncle affan,tsaki maryam tayi tabangaje princess da niyyar wucewa
Cikin zafin nama princess ta rikota tana wakikewa tsaki?kuma meya kawoki dakin uncle affan?
Maryam tace dallah malama sakeni,kije ki tambayi uncle affan din shi yasani ai
Afusace princess tanufi hanyar dakin,tabude tashiga da sallama dauke abakinta,a hankali uncle affan ya amsa,murmushi dauke akan fuskarsa yace my dear kishigo
Fuskarta a murtuke tashigo,tana uncle affan meya kawo maryam dakinka ?
Uncle affan yace momynta ne ta aikota,ta gaisheni,kuma tanason ganina
Ajiyar zuciya princess tayi tana uncle affan kasan yanda nake sonka kuwa,Allah yasa baka kula wata a malaysia ba
Uncle affan,yazo ya durkusa agaban princess,ya rike hannayenta yana murzasu ahankali,murmushi dauke akan fuskarsa yace haba inada princess mezai kaini,in kula wata,ya mace
Lumshe ido princess tayi ita tasan yanda takejin son affan aranta,a hankali taji yana kokarin kai hannu akan kirjinta,matsawa tayi tana zaro ido tana meye haka uncle?
Matsowa uncke affan yayi,ya rungumota,yana haba princess kinsan son da nake miki bazan cutar dakeba,ina cike da sha,awarki kadan zaki bani kawai
Fincikar kanta princess tayi ta tashi tsaye jikinta na tsuma,tace uncle affan bangane me kake nufiba,anya uncle son dakakemin na gaskiyane kuwa,anya baxaka karyamin zuciyaba kuwa
Tasowa uncle affan yayi yace princess wallahi ina sonki,ai in munyi bawanda zaisani,kuma ai two month kawai yarage in aureki
Girgiza kai princess tafara tana a a bazan taba amincewa ba,komin lalacina bazan tabayin zinah ba,hawaye taji ya taho mata ,fita tayi,ta nufi dakinta ta kulle kofa ta fada gado tana kuka
A bangaren uncle affan yakasa jurewa,maryam ya tuno da dazu tamai tallan kanta gashi arha,tsaki yayi ,yadauki numban yasa a wayarsa,ringing biyu aka dauka,uncle affan yace hello maryam ce?
A dayan bangaren akace eh dawa nake magana
Uncle affan yace nine uncle affan kizo dakina yanzu ,ina jiranki.
Kashe wayar yayi,yana tunanin dawani ido zai kalli alhaji yabatamai diya
Ba,afi minti gomaba,saiga maryam tashigo,murmushi dauke akan fuskarta,
Uncle affan ,ya kalleta,yace harkin zo
Cike da karairaya maryam tace nazo ranka ya dade konayi lattine?
Uncle affan yace ko daya,
Maryam tahawo gadon,nan suka fada duniyar shedanu
Tundaga wannan ranar maryam take zuwa suna sheke ayarsu da uncle affan
Uncle affan,baikarawa princess maganar lalataba,saidai su zauna suta hirar soyayyarsu.
Ahaka har yayi sati daya cur agidan,
Princess ce zaune a falo,tana wayada da safeena,ta yaushe zaki dawo kasar ne?
Safeena tace inaga nanda jibi
Princess tace hmmm nima na dade ban fita wajeba,amma inasa ran,bayan aurenmu da yaya affan,zamuje honey moon malaysia
Maryam ce tazo wucewa,cikin zuciyarta sai dariya take,tana zakiga aure,sai randa kikaga katin gayyatar auren uncle affan da maryam
Wucewa tayi,tana wai ina anty binta tashigane ?
Amirace tazo giftawa,ta harari princess
Hada ido sukayi da princess,princess ta katse wayar da takeyi tace zonan amira.
Dagudu amira ta falfala zuwa shashinsu,yayinda princess tabita tana wallahi har gadon uwarki saina biki nadukeki
Aiko amira ta buya abayan anty amarya tana momy kinga wai anty princess ce xata dukeni
Ran anty amarya abace tace mekika mata
Kafin ta bada amsa princess tace uban wayace taharareni ni sa,artace
Anty amarya tace keda kike raina yayanninki fa,ashe ba dadi?
Princess tace bari wlh dadi yazo,sai narama agaban kowa zan zaneta
Anty amarya tace ai alhajin yazo,wallahi yau koni koke agidannan,wasa kike da basakkwaciya
Princess tsaki taja tace inma bararojiyace meruwa,fita tayi tana wallahi kowa sai yaji ajikinsa
Anty amarya tace shegiya sai kyau uwa aljana
*BALA,I A DAKIN UNCLE AFFAN*
maryam ce tsaye,tana nifa kasan nayi dani don cikinka nasati dayane ajikina
Uncle affan cikin rashin nuna damuwa yace ki zubar mana,ai bani nafara saninkiba balle kice cikina ne
Maryam tace,hmmm affan kanaban mamaki,wallahi bazan zubar dacikinnanba,kuma Alhaji yana dawowa zan gayamishi,ince kamin fyade kamin ciki,kuma tsaf zai yarda,
Uncle affan yace menene hujjanki,ai alhaji yasan ni nakwaraine
Dariya gami da tafi maryam tayi tace hmmm,tokasani kasan meyasa duk kudin mahaifinmu bai barmu munje waje muyi karatuba harta princess din da yake lailayawa uwa gwal,tokasani yasan duk yawanci wanda yayi karatu awaje sune tarbiyyarsu take lalacewa,sune shaye shaye,bin mata ,dadai sauransu
Jikin uncle affan yayi sanyi yace,maryam ki rufamin asiri dan Allah
Maryam tace kokuma murufawa kanmu asiri mu auri junaba
Uncle affan yace,haba maryam yakikeso inyi da princess,bayan da itanayi alkawarin aure
Maryam tayi dariyar keta kazubata a kwandon shara,don maryam kadirkawa ciki ba princess ba
*RANAR WANKA......*
an hallara a falo,alhajine a tsakiya,princess tana kusa dashi,kowa dai ya hallara har,kaka safaratu(maman alhaji)
Alhajine yace alhamdullillah,kamar yanda na yanke shawara cewa zan hada auren affan da yar lele;to yau Allah ya kawo ranar,inaso kowa in tambayesa ko yanason dan uwansa,zanfara daga kanki princess yar lelen baba kinason uncle affan?
Lullube fuskarta tayi tace eh dad
Kaka safaratu tace yar jakar uba,zaki auremin miji
Dariya alhaji sukayi,yayinda momin yara suka murmurtuke fuska
Alhaji ya kalli ,uncle affan da kirjinsa yake dukan uku uku,yace kaifa affan
Uncle affan yaji duniyar tamai zafi,suna hada ido da princess,ta kashe mai ido,tayi dariya,tausayin tane gamida sonta ya kamashi,gumi ya fara tsattsafo mai,
Su maryam anbaza kunne aji me affan zaice
Alhaji yace affan kaifa nake jira
Kaka safaratu tace hmm kodai kunyata kakeji,to ai kasakeni
Yake uncle affan yayi yace dady kayi hakuri ,ba zaitun nakeso ba maryam nakeso
Tashin hankali ba,asa masa rana
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
31-35
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
_♥this lovely page and sweet page,goes to *first lady*(umma shehu)the apple of buhari eye,i love the way you respect and love people,you are a star to me,that i will not let it go_
Alhaji yace affan wani magana kake fada haka,sokake kasa princess atashin hankali,in wasa kake kama daina,don da princess kukayi alkawarin aure
Uncle affan ya tsunkuyar dakai yace dady,tabbas maryam nakeso itazan aura
Princess tashi tayi hawaye na zuba a idonta,ta kalli alhaji ,taruga a guje zuwa bangarenta tana,kuka mai tsuma zuciya,da narka zuciyar mai sauraro
Alhaji ya tashi yace affan kaban mamaki,amma kuje kuyi auranku,karku sani aciki,
Kaka safaratu tace a a aminu baza,ayi hakaba,kasan abinda yaron nan ya hangane,kawai ku yanke auren tare da na binta sati biyu ayi agama
Alhaji dayake mahaifiyarsane baya iya musawa,yace hajiya duk abinda kikace daidaine Allah yayi albarka zan kira ,yaya yazo daga saudiyya ayi maganar,tashi yayi ya karkade rigarsa ,yanufi dakin princess
Kuka princess take uwa ranta zai fita,tana affan kaci amanata,kagama da rayuwata,kacuceni
Alhajine ya shigo dakin a hankali yace yar lele,ki share hawayenki,kamar yanda banason inga hawaywn mahaifiyarki margayiya mehfuza,haka banaso inga hawayenki
Tashi princess tayi taje wajen alhaji ta rungumesa,tana kuka tana dady,raina zai fashe,zuciyata tanamin zafi,inaji araina mutuwa zanyi ,uncle affan ya cuceni,dama ashe tunda baya sona,baya kaunata ,yasa nakamu da sonsa?
Alhaji cikin tausayawa yace yar lele,kisamu wuri ki kwanta kidaina kuka Allah xai miki sauyi dawanda ya fishi komai,in Allah ya yarda dan gwammna zaki aura
Ajiyar zuciya,princess tayi,ta saki alhaji ta kwanta,
Alhaji ya kura mata ido kamar yayi kuka,yakeji,haka yafita daga dakin ransa abace
A bangaren anty amarya da momin yara har kayataccen walima suka hada,
Don murna,maryam jitake kamar tasa ruwa akasa,tasha tsabar farinciki ,
Princess ta tashi daga barcin da take,mai cike da mafarkin faruk,suna cikin lambu suna soyayya,faruk yana nine farin cikinki princess ,nizan kula dake har abada
Tagumi princess tayi,tana oh meyasa wannan bawan Allah yakeso yashigomin rayuwata,bayan yasan niba tsararsa bace,tsaki tayi tashiga toilet ta dauro alwala tayi sallah,tana nafilfila,dayake bawani ilimin addini ne da itaba batasan me take fadaba,shafawa tayi,taxauna,a yar kujera,tana tunanin yaudarar da uncle affan ya mata.
Princess ta ayyana a ranta baikamata ta kyalesa ahakaba yakamata ta cusamai haushi itama,kamar yanda ya karya mata zuciya,bata katse hanzarintaba taji muryar uncle affan yana sallama
Ran princess inyayi dubu yabace ,azuciya ta amsa sallamar
Uncle affan ne yashigo sanye yake da farin,jallabiya ,dayake ranar juma,ane,
Uncle affan yace princess,kiyi hakuri ba laifi........
Kafin yakarasa ta katseshi tahanyar ya isa,mayaudari,azzalumi,kawa kalamanka ado da karya,duk abinda zai fito abakinka,bazan sauraraba,mugu azzalumi kazo kagani,ko na mutu da ciwon sonka,to gani atsaye gamgam,kamar soja abakin daga,Allah yaciremin sonka,kamar yanda Allah yama sauyi dani to haka nima nake roko Allah yabani mai sona tsakani ga Allah
Uncle affan tundayake arayuwarsa bai taba sanin princess tanada masifa irin yauba,yace prin......
Princess ta katsesa ta hanyar cewa dakata dakata,banson jin kalamanka da in zauna dakai gwanda nazauna da bakin maciji
Uncle affan yaji kalmar ta doki kunnensa hartamai zafi,a fusace ya fice,zuciyarsa yana tafarfsa
Princess tazauna tana tunanin zuwa kauyen nassarawan kuki,taje ta duba faruk da mahaifiyarsa😳😳😳
Ji yanzu take tafara damuwa da lamarinsu faruk ,kuma yafara burgeta daga ganinsa zaiyi jarumta,kuma zaiga mutuncin ya mace
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
36-40
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
_this page, is dedicated to, *yarmama and hajur*novel group,thank you for ur love and support_
Washegari tun sanyin safiya,princess tayi wanka taci kwalya,cikin doguwar riga tayi rolling din kanta,
Fita tayi tasa driver yajata zuwa airport tayi bizza,tahau jirgi zuwa garin nassarawar kuki
Sauka tayi a airport,inda ma,aikatan alhaji aminu sukazo suka tareta,wani super market tashiga ,ta siya buhu bunan su shinkafa,da caton din su makaroni,da indomie,dasu faro water,da lemuka kala kala,a boot aka dinga zubawa
Shigar kauyen,wani nishadi princess takeji,har motarsu tafaka a kofar gidan,tsoro da fargabane suka kamata harta kasa fita daga motar
Driver yajiyo yace ranki yadade inaza,a shiga da kayan
Princess tace ka kira yara su shigar da kayan cikin gidannnan,ta nuna gidansu faruk
,driver yafita daga motar,yafara umartan yara su shiga da kayan gidan
Inna furere tana tsince shinkafar hausa,faruk na tayata ,suna hira,
Sukaga ana shigowa da kaya ninki ninki
Suwaibace tace wa yaran ku anya ba batan hanya kukayiba,mu yaushe rabonda muga irin kayan nan
Faruk ya kalli kayan ya watsar yaci gaba da tsince shinkafar,inna furere taga sai shigo dakaya ake,tace wai nikam waya aikekune yara
Dayan yaron yace watace hajiyace tana waje
Kafin su rufe baki,princess tashigo bakinta dauke da sallama,yar karamar muryarta ya doki kunnen faruk
Inna furere ce tayi karfin amsa sallamar,suwaiba a tsorace tagudu daki
Princess ta durkusa,harkasa tana gaishe da inna furere
Cikin sakin fuska inna furere ta amsa don ita bata ,rike mutum a zuciyarta,tace,lafiya kallau yarinyata,ya aka baro mutanen gidan
Princess ta amsa lfy kl
Princess tadawo da hankalinta kan faruk dake tsince shinkafa,ko kallon inda take beyiba,ransa abace ya murtuke fuska,pink din lebensa ya koma ja tsabar bacin rai,a hankali tace ina wuni yaya faruk
Tsawa yadaka mata,ya tashi yana hey,duka shinkafar yabare,yace meya kawoki gidanmu?muna talakawa,marasa gata,meya kawoki gidanmu,duk cin mutuncin da kuka mana bai ishekuba?
Ahankali princess tace a a yaya faruk nazo in nemi yafiyarka,nagane kuskuren da na tafka,talaka da mai arziki daya suke awajen Allah
Faruk ya daka mata harara yace ashe kunsan da haka kuke,gallazawa talakawa,kuka tsani talaka,ki tashi kibar mana gida ki kwashe tsiyarki bamaso,Na Allah muke jira
Inna furere tace tilo ka sausautama mana,haka tilo karka manta dan adam ajizine
Faruk yayi buzu buzu da gashin kansa,wanda da a kwance yake luf luf,ya naushi hannunsa,shiyasan yanda yakeji,yanda suka kullesa a kurkuku
Dasauri yanufi hanuar waje,da niyyar yaje yadan taba shaye shaye kohankalinsa ya kwanta,caraf yaji princess tarike mai riga,gwiwowinta akasa,tarushe da kuka mai sauti da tsuma zuciya
Toshe kunnensa;faruk yayi don arayuwarsa ya tsani yaji kukan ,ya mace,bai juyoba bai yanke wani hukunciba
Princess taci gaba dacewa yaya faruk dan Allah ka yafemin karka tafida fushina,kaduba maraicina,banda kowa sai mahaifina
Tausayintane yakama faruk,juyowa yayi a sanyaye ya hadiye rai yace tashi na yafe miki
Murmushi tayi tace nagode,zamu iya abota dakai
Shekeke faruk ya kalleta yace,wannan kuma baki samu karbuwaba,domin bana abota da mata
Princess taji sonshi yakara narkuwa azuciyarta matsala daya data tuno,alhaji yayi alkawali duk wacce ta auri talaka acikin yayanshi sai ya tsine mata ,kuma bashi ba ita har abada,koda princess ce,jikintane yayi sanyi lakas tace toshikenan
Bai kulataba yayi ficewarsa,yayinda tazauna a kusada inna furere tana inna meyasa faruk yake da rashin kula da mutane?
Murmushi,inna furere tayi,tace ai tilo haka ya taso,a halinsa ba abinda ya canja,amma yana darajarta ya mace,da ace ke namijice dayau kinshiga uku awurinsa
Suwaibace tafito daga dakin,tana murmushi,
Nan take princess suka hada ido da,ita jininsune yahadu;don suwaiba sa,ar amirace
Princess tace,yan mata ya sunanki
Suwaiba tace sunana suwaiba
Princess tace wow kyakyawar suna nikuma sunana zaitun,amma ana cemin princess wato sarauniya
Suwaiba azuciyarta tace wannan meta maidamu tadauka bamajin turancinne,a fili tace amma kinyi dacen suna
Princess tace nagode ,hirane ya barke atsakaninsu,daga inna hare har suwaiba,sunji dadin zama da princess
Labarin zaman doya da manjan da akeyi a gidansu tadinga basu,inna hare ta tausaya mata
Suwaiba tadauki tulu tace inna,zanje diban ruwa,
Princess tace yauwa suwaiba muje in rakaki
Inna tace to adawo lfy,karfa kudade
Tafiya suke suna hira duk inda ta gifta kallonta ake,bata taba tafiyar kafaba sai yau,ringing din wayarta taji,sunan dadynta tagani dauka tayi,tans hello dad
Daga dayan bangaren akace princess ina kika shigane,?
Princess tace ina gidansu safeena,sai gobe zandawo
Alhaji yace yayi kyau kigaishe dasu
Kashe wayar tayi sukaci gaba da hira,
Princess tace suwaiba kinsan me nifa gaskiya son yayanki faruk nake,mexanyi ya soni don naga mata basa gabansa
Zaro ido,suwaiba tayi tace tab,kima fidda rai indai yaya faruk ne,ba sauraran mata yakeba,mata nawane suke zuwa,kauyen nan nemansa,rabin matan garin nan namu sonsa suke,har yar maigari AMMITA wacce tafi kowa kyau da iya gayu a kauyen nan,,amma ko kulata bayayi,har magana taje gaban maigari,anzo an nemi yaya faruk yaki zuwa
Kishine ya tokare, princess jiki a sanyaye tace ashe da sauran rina a kaba,niko inason ganin kishiyata AMMITA dinnan
Suwaiba tayi dariya tace anty kenan,wannan yar iyayin nan kikeso kigani,ko abakin kogi kwalya take,gatada turancin karya
Dariyane yakusa yakama princess tace zanso inga ammita kuwa
Kogin garin suka nufa,yan matane kauyawa,kowacce tasha damara uwa zasuje dambe,kallo ya koma,kan princess
Wata tace suwaiba ina kika samu baturiya yar birni
Suwaiba tace budurwar,yaya faruk ce
Atare yan matan wajen suka,ce budurwar faruk?
Waigawa suwaiba tayi sakamakon jin karar barewar abubuwa
Kayan kwalyan ammitane yabare,kishi ya motsa,tashi tayi
Princess taga wata yar lukuta,ba laifi black beauty ce ammita,fuskarta yasha kwalya tayi kyau
Princess ta ayyana tace ba shakka wannan itace ammita,saboda tafiyar datake na kasaita zai tabbatar maka da itace ammita
Wajen ta doso masu take mata ,baya suna biye da ita,daradaran idonta ta seta akan na princess cikin turancinta na karya tace ,is who she(😂who is she)
Dariyane ya kusa ya kwacewa princess amma ta matse,taseta nutsuwarta,tace au bakiji abinda,suwaiba tafada bane budurwar faruk ceni,ke kuma wace awajensa?
Ammita ta dauki hannu da niyyar wanke fuskar princess da mari
Ji tayi anrike hannunta,an watsar
Faruk ne da muntari da sallau a tsaye
*masu karatu kuyi hakuri zan tsagaita anan*
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
41-46
By
Maryam yarmama
*FANTASTIC STARS WRITTERS*
🍀F S W🍀
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
_this lovely page is dedicated to, *FANTASTIC STARS WRITTERS*All,may Allah (s.w.t)restore peace in our group,amen_
Ran ammita yabace ta kalli faruk,
Shima kallonta yake ransa a bace,idonsa,har wani jaaa yayi,
Kwarjininsane yacikawa ammita ido,kawai taja kawayenta sukayi gaba
Yayinda princess tayi murmushi tace nagode daba dan kaiba yau,danasha duka,saboda kasan karfin yan kauye da yan birni badaya yakeba,saita danneni
Faruk azuciyarsa yace wannan yarinyar akwai uban surutu saikace aku,a fili ya kalleta,kamar bayaso yayi magana yace,kidai godewa Allah
Muntari da sallau sun bude baki sai kallon princess suke,yanda take nuna kulawa ga faruk,faruk kuwa ko ajikinsa yaja hannunsu sallau da niyyar tafiya,muryar princess ya tsinka tana yaya faruk,inason magana dakai
A fusace yajuyo yana waike mayyace,nagaya miki mudaku badaya bane sai faman shishige mana kike,mu talakawane,dan Allah kiyi hakuri ki rabu damu
Princess maganar yadan sosa mata rai ,kasa magana tayi,
Tsaki faruk yaja,yayi gaba su sallau suka bisa;suna haba aboki wannan zankadeddiyar budurwa haka,tazo tana rokanka,amma kana ja mata aji,meyasa kowama saika nunawa halinka
Faruk yakalli sallau,yace sallau kai meyesa bazakayi tunani ba,ina *dan talaka* mara gata,dan daba,mai shaye shaye,zanyi soyayya dayar maikudi dan kasuwa shararre wanda yayi suna,aikaima sallau kasan bamai yuwa bane,ko karatun bako kadan nayifa,iyakacina secondry,itako na tabbata tahada masters da degree
Muntari yace aboki karka ja da ikon Allah,bayan wuya sai dadi,inaga yarinyar nan zata zamo alheri agareka,kawai kadinga bata time dinka
Faruk ya furzar da huci yace ya isa haka,ya isa,banson ajefani matsala nida mahaifiyata kamar yanda aka jefamu abaya,taje tanemi daidai da rayuwarta
Princess ce tadoso wajen,suda suwaiba,suwaiba ta rike tulun ruwa
Princess cikin rauni tace faruk kaine daidai da rayuwata,waya gaya maka so akwai ruwanshi da kyau,kudi mulki,so baruwansa da talauci,rashin gata,so acikin zuciya yake,faruk ance kaso mai sonka,ka tausayamin ni macece mai rauni,
Faruk yace kinga princess kike kowa,dan Allah dan annabi ki kyalemu acikin talaucinmu,kije ki nemi dan mai kudi irinki,ni banda ra,ayin soyayya,natsani soyayya,arayuwata mutane biyu nakeso arayuwata daga ummata sai kanwata suwaiba,donhaka kije,abinki
Kuka princess tasa mai tsuma zuciya tana faruk ,saboda kai na baro dangina,tushena,nataho na yarje zanfara sabawa dakai,karkamin haka faruk
Faruk yakara fusata yace ya isa,banson jin kukan ya mace arayuwata,kidaina banso nace miki,karki kisa in tuno da rayuwar baya,karkisa intuna butulu
Princess tashare hawayenta tana naji naji,faruk zan koma inda nafito amma kasani,kana manne acikin kogon zuciyata,zandinga zuwa akai akai,har sai randa nasami soyayyarka
Princess tana gama maganar nan,ta tafi aguje,tana kuka,tana zuwa kofar gidan,tabude motarta tashiga,driver yajata
Suwaiba taji ba dadi,ta kalli faruk kamar tayi kuka,karban tullin yayi yatayata,suka shiga gida,
Inna tace a a suwaiba ina kika baro bakuwa zaitun
Faruk yace wai inna meyasa kike hakane,haba, inna yazaki ringa shishigewa masu kudi,bayan kinsan matsayinmu,
Inna tace kai tilo ,kazauna ka nutsu ,bansan yaushe zaka cire kiyayyar mutane ba,bayan basu sukama abinda haryau ka gaza mantawa dashiba,tunda khadija ta mutu,bazata sake dawowaba,kuma Allah ne ya kaddara bakaine mijintaba
Kuka faruk yasa kamar karamin yaro,yana inna meyasa zaki dinga tasomin daciwon dabazan taba mantawa dashiba,inna kinaso ki tsinci gawata anan,kicigaba da maganar khadija,khadija kadai nakeso,banajin zan iya rayuwa dawata mace bayan ita,khadijace daidai da rayuwata,khadija ita tasani farinciki kuma ita tasani bakin ciki
Kuka suwaiba tasa tace,yaya dan Allah dan annabi kubar zancen nan,karkusa yanzu ciwona yatashi ,
Kuka suke ba kaukauta,daga baya faruk yakoma llallashinsu
*to wannan wani irin rayuwa sukayi abayane*?
Princess tana zuwa gida ta seta nutsuwarta,afalo ta tadda alhaji da momin yara suna lissafin kudin daza,a kashe abikin su binta da maryam
Alhaji yace aha wanake gani kamar yar lele yar gatan babanta
Seta nutsuwarta princess tayi ta taho wajen ta dad nice,naga bazan iya jure rashin ganinka bane,shine,nadawo
Murmushi alhaji yayi yana yaki taho kizauna
Momin yara cikin baccin rai tace haba alhaji yaza,ayi muna lissafi kazo ka rusamana tsari,
Alhaji yace mekike fada haka momin yara,indai maganar lissafine kuje kuyi da anty amarya,ko miliyan ishirin ne zan bayar
Momin yara dayake taji maganar kudi tace a a abar zancen anty amarya ,mayi dasu maryam
Anty amarya ta saman benanta tace inajinki munafuka,to dani za,ayi lissafin nan,
Momin yara takalli saman tace keke,karki kara cemin munafuka,donni ba munafuka bace,ai ba bikin amira za,ayiba bikin yayana za,ayi
Alhaji rai abace yace banson hayaniya,inbahaka ba ran kowa zai bace,ku kiramin najib da kamal,suje kamfanin motocina,kowa yadauki mota daddaya,
Kamal da najib ne suka shigo suna ihun murna,
Alhaji yace sa,arku daya princess ce tagayamin motarku ta tsufa a canja muku,inba hakaba wlh baxan chanja mukuba
Ransu dukansu ya sosu,tawajen yarinyar akabasu mota ,lallema tazaci ubanta
By
Maryam yarmama
[5/27, 11:12 AM] hurairayabo: *⚽DAN TALAKA⚽*
46-50
By
Maryam yarmama
*dedicated to*
_salma pinky,asykhaleel,classic feedoh and anty khady_
*Always remember that,no condition is permanent*
*this page is dedicated to _yarmama and hajur novel group_*
Bikinsu maryam shirinshi ake ba wasa,don event shida za,ayi
*get together*
*mothers night*
*me and you night*
*arabian night*
*best world couple*
*walima*
Amare ansha kyau,momin yara sai tsomasu take aruwan tsafi da bita zaizai,asiri kala kala ankarbo(momin yara karki manta rana chasa,in da tara ta barawo,rana daya namai kaya)
Safeenace tashigo gidan ,tafaka motarta agefe,ranta abace,uncle affan ne yanufo wajen yana a a safeena yau kece agidanmu,kinji yanda ikon Allah yake ko,mun rabu da princess
Tsaki safeena tayi,tace saime,ai Allah xaibata wanda yafika,mtchhh taja tsaki tabi ta kofar baya,tahaura bene,zuwa shashin princess,
Princess zaune take tayi tagumi,hawaye yanabin fuskarta
Safeena taji duniya tamata kunci,taji itama tafara tsiyayar da hawaye.
Ahankalu princess tadago da idanunta dasuka rine dahawaye,tace saukar yaushe besty
Safeena zama tayi agefen gadon tana jiya da daddare,yau za,a fara event ko?kinyi anko?
Princess tace mezai hana,ai tare dakema dady yasa aka mana anko kala goma
Tabe baki,safeena tayi tace ai uncle affan butulune,Allah zai kawo wani,wanda yafisa komai da komai
Princess tace hmmm Ameen,bari mushiga wanka,don naga mutane ancika makil,yayana mujaheed yanzu muka gama waya dashi wai bazaisamu zuwaba
Safeena tace Allah sarki,dan uwa rabin jiki,wallahi tunda naga hotansa yaburgeni sosai
Princess tace kokin kyasane?
Safeena tace mexai hana,dariya sukayi dukansu
Anata kwasar,mutane zuwa trophical hotel,su princess saikace sune amaren,sunfito awani material dan ubansu mai shegen kyau da tsada,saikace tagwaye,domin safeena ma fulanice usil
Maryam ce tashigo dakin tasha kwalya,tayi kyau don duk gidansu princess kyawawane,saidai princess tamusu zarra
A yatsine ta kalli princess tace aunazata kishi zai hanaki zuwa,sainaga kin riga kowa shiryawa,to ina godiya da wannan karamcin,muhadu acan
Shiru princess tamata,don batada lokacinta
Safeena taga dole taramawa princess tace hmmm su amarya maryam ansha kyau tamkar dawisu,Allah yasa kamar yanda fuska yake sabo,haka ciki yake sabo dal aleda,don amaran yanzu yawancinsu kyau afuska
Maryam taji zafin abinda safeena tafada,tace ke safeena badake nakeba da yar uwata nake,karki nemi ki gayamin magana yanzu
Safeena tace kauna abaki amma ba,a zuciyaba,ai indai ana neman makiyar princess aka sameki angama,ke ko kunyar fadin yar uwarki bakyaji
Fuuuuuu maryam tafita daga dakin har tanacin tuntube,
Princess takalli safeena suka tafa tace wallahi besty kinmin daidai,irinku akeso
Taro yayi taro,duk inda aka duba yayan manyane suke wajen,har sarki da governor ya hallaci bikin,da shugaban kasa
Saida akafara event,princess da,safeena suka shigo,kallone yadawo kansu,
Princess sai waigw waige take tana neman alhaji,hangosa tayi adinning table,suda mai girma gwammna da president,hannun safeena taja,suka nufi wajen alhaji
Tana zuwa cikin shagwaba tace dad tun dazu nake ta nemanka harda zanyi kuka
Dan mai girma president dake zaune a dinning suda abokansa,yanajin muryar princess yajuyo,yana godiya ga Allah,yau yasamu matar aure
Alhaji yace haba yar lele,kiyi kuka kuma,bayan gani
Princess ta gaishe da president da gwamna
Cike dajin dadi suka amsa
Nass yace friends kunga wata baby,dama alhaji aminu yana da diyar nan haka
Bushewa da dariya sukayi,suna kaje ka gwada sa,arka
Nass ne ya iso wajen yana dad,dan bani makullin motarka ,zandan fita,yanayi yana satar kallon princess
Kallo daya princess tamai ta watsar tace dady zantafi gida ,kaina naciwo
Alhaji yace to shikenan yar lele,safeena ki lurarmin da ita,inkin je kicewa mairo kokuma binto su dafa mata ruwa tayi wanka
Safeena tace insha Allah dady
Barin wajen sukayi suka fita,har princess sun bude motar da niyyar shiga,princess taji an riko hannunta ana baby ji mana
Juyowar dazatayu tafeshe fuskarsa da mari fas
Dan president nass yarike kunci cike da mamaki,yacirw glass din dayake hannunsa,yana kallonta
Princeess bata damuba tacigaba,tana kai wani irin dan iskane zaka rikemin hannu
Safeena cike da tsoro tace princess kinsan wakika mara kuwa dan president ne fa
Princess ta dakawa safeena harara tace ina ruwana,shigewarta bayan mota,tasa keyy
Safeena tace nass dan Allah kayi hakuri,kawar tawace yau ranta abace yake,
Murmushi nass yayi yace niko tamugun burgeni ko zan samu kimin kokari ki yimin hanya
Safeena tace aha karkaji komai,zanma hanya
Nass yace gaskiya dakinsamu kyautar miliyan ashirin harda mota
By
Maryam yarmama
0 Comments: