an gudanar da zaben mauye gurbin sanata wato marigayi mustapha bukar sanata mai wakiltar daura zone .
an kuma gudanar da zaben cvikin kweanciyar hankali da lumana inda jam iya mai ci ta lashe zaben karkashin dan takara kabir usman babba kaita
babban abun mamaki dangane da wannan zaben shi ne dukkan yan takara biyu wato na jamiyar adawa ta pdp da na jamiya mai ci apcduk yan gid dya ne sai dai kanen ne ya doke yayansa a fafatawar tasu.
0 Comments: