labarai da dumi duminsu na cewa mahaifiyar fitacciyar jarumar fina finan hausa wato nafisa abdullahi ta rasu ranar talata a babban birnin tarayya abuja,
wannan sanarwa kuwa ta fito ne daga shafin ita nasifa din na instagram inda ta yi rubutu mai tsawo na nuna alhin na rashin mahaifiyar ta daga bisani ta karkare da yi mata adduar neman rahama ta kuma roki ubangiji da ya hadasu a aljanna
0 Comments: