Wednesday, 17 October 2018




WAINAR ƘWAI MAI ALAYYAHU

Home WAINAR ƘWAI MAI ALAYYAHU
MUKOMA KITCHEN 
🍹🍝🍹🍝🍹🍝🍹🍝

*WAINAR KWAI MAI ALAYYAHU*
Ingredients:
* Kwai
* Hanta
* Alayyahu
* Curry
* Maggi 
* Gishiri
* Albasa 
* Attarugu 
* Mai

Procedures:
Ki yanka alayyahunki kanana, hantar ki daka ta, bayan kin dafe ki fasa kwai ki zuba hantar, ki zuba alayyahunki, curry, maggi, gishiri, da albasa, idan kina so, ki soyata kamar suyar wainar kwai.

By Ammaterh💕
MUKOMA KITCHEN 
🍹🍝🍹🍝🍹🍝🍹🍝


Share this


Author: verified_user

0 Comments: