Wednesday, 17 October 2018




WAINAR ƘWAN DANKALI

Home WAINAR ƘWAN DANKALI
MUKOMA KITCHEN 
🍹🍝🍹🍝🍹🍝🍹🍝

*WAINAR KWAN DANKALI*
Ingredients:
* Kwai
* Dankali
* Nama
* Albasa
* Curry 
* Maggi 
* Gishiri 
* Mai

Preparation:
Ki dafa dankalinki ki marmasa, ki tafasa nama, curry, maggi da gishiri ki daka, ki tafasa kwai ki zuba dakakken naman da dankalin akan kwan ki yanka albasa, kisa gishiri, maggi da curry ki kada su hadu sosai ki soya kamar suyar kwai, ko ki gasa a oven. 

By Ammaterh💕
MUKOMA KITCHEN 
🍹🍝🍹🍝🍹🍝🍹🍝

Share this


Author: verified_user

0 Comments: