_KAYAN HADI_
๐nama
๐tarugu
๐albasa
๐maggi
๐mai
๐gishiri
๐tafarnuwa
_YADDA ZAKI HADA_
Ki samu namanki kilo 1 ki yankashi sliced saiki hadashi da tarugu da tafarnuwa wayanda aka jajjaga saiki yanka albasa da tarugu kisa maggi, gishiri da mai kadan. Saiki zuba hadin naman a baking tray saikisa a oven kamar 15 minutes ko Sama da haka idan ya gasu a cire.
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
_Hauwau Yusuf Kangiwa_
+2347034321339
๐ฏGirki adon uwargida๐ฏ1234



0 Comments: