TAMBAYA TA 2,404
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi
*Assalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 2,404* ... Idan aka kira mutum a waya Wanda ya kirane zai fara sallama ko Wanda aka kira ?,in Wanda ya kirane zai farayi to in baiyi sallamarba kai da ya kira ya zakayi. Sallamar zakayi tunda shi baiyiba ko ko?? … …… … Amsa … … _To wanda yakira waya shine yake fara yin sallama, kaikuma wanda aka kira, amsawa zakayi tunda kiranka akayi, dan haka sekace masa Na'am, shikuma seyayi maka sallama sannan kai seka amsa*****_ _Ina fatar an fahimci bayanin, misali nine nakiraka a waya, to idan ka dauka ba sallama zakayiba, amsawa zakayi kace Na'am misali, nikuma dana kiraka se inyi maka sallama idan ka amsa semuci gaba da tattaunawa******_ … … Allah yasa mudace . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس التعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 08136182627 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika



0 Comments: