TAMBAYA TA 37
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi
TAMBAYA ======== đ Aslm mutumin dabashi da hali yahallata yaka aure don yanada karfin shaawa AMSA ===== đ Kwarai kuwa. Allah zai wadata ka daga falalar sa. Maimakon kaje ka afkawa zina, Wannan shine zaifi Maka mutuncin. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876



0 Comments: