Friday, 6 April 2018




TAMBAYA TA 26

Home TAMBAYA TA 26
TAMBAYA ========= 👇 Malam nakasance banda aure sae wasu lokuta nakanyi mafarkin ina saduwar aure koh wasu wasannin irin na aure. AMSA ====== 👇 To da Allah ya halicci mutum, sai ya dora masa wasu abubuwa da yake da bukatar a jarrabeshi dasu, ko zai cinye jarrabawa ko kuma zai fadi wannan jarrabawar. Sabida haka, sha'awa tana daga cikin jarrabawar da akayi miki, Sabida haka maganar gaskiya ina baki shawara da ki gaggauta yin aure Indai Akwai tsayayye. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

Share this


Author: verified_user

0 Comments: