TAMBAYA TA 28
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi
TAMBAYA ========= đ Nakasance xanyi aure kuma Wanda xe aureni yana sona sosai kuma nima inasansa,amma muna yawan samun matsala,km wasu matan Suna yawan daukemai hnkl,yaringa kulasu km ba dan yanasansuba.kawai dan wata mafitarsa km idan kyaune inadashi idan tarbiyyace inada ita,idan ilimine inadashi,shi da kansa yakecewa baxe samu mace irinaba,amma kuma yaki yadena kula mata,inata addu'a akansa amma har yanxu yaki yadena narasa yanda xanyi km inasansa,mutum ne mekirki ya iya ma'amala da mutane,amma kuma wannan halinnashi ya dameni sosai,dan Allah aban shawara akan wannan matsalar tawa. AMSA ====== đ Da alama Kina da tsananin kishi ne gaskiya. Maganar wai bazai kula mata ba, bai taso ba, ke da kanki kikace ya iya mu'amala da mutane, kuma wanda ya iya mu'amala ne kikeson sai kin chanjashi ya koma maras iya mu'amala ga mutane? Tin kafin ki aure shi? Bazai yiwu ba. Gashi naga a D. P naki kinsa hoton wadda ta kashe mijinta akan kishi, ba mamaki ko ra'ayinku daya da ita ko? Allah yasa kishinta ba birgeki tayi akan abinda tayiwa mijinta ba? Nasiha ta gareku mata, kuke kawar da kanku akan Al'amarin miji, ba'a halicceshi Dan ke kadai ba. Idana akace namiji, mace daya zai aura an sami matsala, Sabida da yawa mata bazasu auru ba, cikin hikimar Allah da ya halicci mata da yawa, sai ya halattawa MAZA auren mace sama da daya, domin da wannan hanyar ne kadai za'a auresu gabaki daya. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876



0 Comments: