Friday, 6 April 2018




TAMBAYA TA 3,169

Home TAMBAYA TA 3,169

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,169:*
=
Shin yana halasta miji yashiga gidan iyayan matarshi kaitsaye batare da neman izina ba? A gidan kuma akwai yanen ta da kannenta, kosuma duk muharraman sa ne?
=
=
Amsa
=
_Toh wannan bama gidan iyayen matarsaba hatta gidan iyayenshi bai halasta yashiga babu neman iziniba saboda Allah ta'ala yace masu imani kada su shiga gida wanda ba nasuba harse sunyi sallama kuma sun nemi izini daga masu gidan. Dan haka shiko wannan gidan iyayen matarsa lallai nannema mafi girman gidan da yafi cancantar yanemi  izini dan kar yaje yaga wani abinda baze masa dadiba kokuma su yaga abinda baze musu dadiba, dan haka dolene akanshi yafara neman izini kafin ya shiga. Amma yayyi da qannen matarshi muharramansane matukar yana aurenta basu rabu ba, amma dazarar ya rabu da ita to haramcin ya katse*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Share this


Author: verified_user

0 Comments: