TAMBAYA TA 33
Post By:
Hausa Novels
Tambaya Mabudin Ilimi
TAMBAYA ========= đ Assalamu alaekum mussalam Malan dafatan ka huni lfy Malan Dan Allah ena so afassaramin wan nan Kalmar dawasu ke fada akan masu kalmar etache wahabiyawa ngd Malan kafuta lfy. AMSA ====== đ Wannan wata kalma ce da 'yan bidi'a suke gayawa yan izala, da zummar kamar suna Ci musu mutunci ne su a tunaninsu, WAI WAHABIYAWA, wato suna nasabta kalmar ne da ABDULWAHHAB. ka duba littafin KITABUTTAUHEED Wanda shi wannan bawan Allah din ya wallafa, anan zaka sami cikakken tarihinsa, cikakken Ahlissunnah ne, sune ma wadanda suka yaki shirka da bidi'a. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876



0 Comments: