Friday, 8 June 2018




first lady complete

Home first lady complete

[8:47AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ *SAI NAGA BEELYBADARU*๐Ÿ˜ ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ Written by *First Lady๐ŸŒน* ```Sharhi akan novel din sai naga beelybadaru``` _dedicated to my everlasting friend *Bilkisuu hassan badaru* (beelybaradu), i so much love you as you do too, bunch of love and i mean it from the bottom of my heart_❤ Wannan littafin mai suna a sama shine novel dina na farko a rayuwata, kuma nayi shine domin in saka kawata *beely* farin ciki domin tabbas *beelybadru* ta dabance a tarihin rayuwata *beely* tasoni fiye da yadda nake tunani shi yasa nima nace bari in sakata farin ciki ta hanyar rubuta mata littafi kuma Alhamdulillah *beelybadaru* tayi farin ciki da wannan littafin nawa... godiya ta musamman ga dukkan members din *beelybadaru novels grp* da *beelybadaru fans grp* Allaah ya saka maku da alkhairi dukkan ku ameen... ๐ŸŒด๐Ÿƒ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐Ÿƒ๐ŸŒด ๐Ÿ’›๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐Ÿ’š ๐ŸŒป๐ŸŒป I ๐ŸŒน ๐ŸŒป๐ŸŒป ๐ŸŒป Lึ…ัตาฝ YOU ๐ŸŒป ๐ŸŒป๐ŸŒป ๐Ÿ˜ ๐ŸŒป๐ŸŒป ๐Ÿ’š๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐Ÿ’› ๐ŸŒด๐Ÿƒ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐Ÿƒ๐ŸŒด may Allaah SWA bless your Nikha sis beely, ameen wishing you the best of life today and in the days to come *beelybadaru* ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน by God willing ni *ummul-khursum* *sai naga beelybadaru* gashi *ni da afma* mun tausaya ma *rayuwar Rukayyah*.. kullum ina tare da tashar *Nagarta Radio* tare da *Aunty khady* ammah fa *Ni da babana* ya ilmantar shin ya xata kasan ce a *life is dynamic*? ko da yake fairuza tana cikin tashin hankali a *K'iyayyar Namiji*... duk first lady ce ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [8:47AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ๐Ÿ’ซ *YAR TEACHING PRACTICE* Written by *First Lady๐ŸŒน* *sharhi akan novel din yar TP* _dedicated to Allaah members of *first lady novels grp* and *dandalin first lady* Allaah ya kara hada min kanku ameen❤_ yar teaching practice littafine da nayi shi akan masu tp nayi wannan littafi ne domin inyi nuni da cewa kobamu iya abuba to muyi keeping try dinmu domin muga munyi achieving goals dinmu, ko da bamu sami๐Ÿ’ฏ ba na tabbata idan muka dage xamu sami 70% out of 100 kuma duk abin da kukaga jarumar littafin tayi acikin novel din nagani ne don nima nayi TP din 2months back, so naga masu irin hakanne... Allaah ya bamu sa'an rayuwa ameen *yar teaching practice* its just for fun๐Ÿ‘Œ *maimunatu ja'afar* (my dia) i really love you from the square of infinity and i know you too you love me more than i... wishing you all the best in your studies ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน by God willing ni *ummul-khursum* *sai naga beelybadaru* gashi *ni da Afma* mun tausaya ma *rayuwar Rukayyah*... kullum ina tare da tashar *Nagarta Radio* tare da *Aunty khady* ammah fa *ni da babana* ya ilmantar, shin ya xata kasan ce a *life is dynamic*? ko da yake fairuza tana cikin tashin hankali na *k'iyayyar Namiji*... duk first lady ce ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [8:47AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒฒ *NAGARTA RADIO* ( _The voice of unity_ ) Written by *First Lady๐ŸŒน* *sharhi akan novel din nagarta radio* _sadaukarwa ga dukkan ma'aikatan *nagarta radio* (d voice of unity, maraban jos katabu, kaduna state) musamman *Abdul-salam suleiman tudun jikun* Allaah ya kara taimakon ku ya kareku daga dukkan sharrin halitta... ameen_ wannan littafin *nagarta radio* nayi shine don ni kaina (ummah shehu) domin dukkan wa'inda suke sauraren tashar na tabbata sunsan sunan musamman a shirin *tamburan arewa* Alhamdulillah nasami kyautit tika marasa adadi ta sanadiyyar gidan radio dinnan... Allaah ya kara maka girma da daukaka tare da tsawon rai mai amfani malam *yusuf saulawa* ameen Abdul-salam suleiman t/jukun suleiman isa birnin yaro yunusa shehu ibrahim Aliyu isa fambeguwa isa lawal ikara (tagwayen ance kace) surajo musa Ahmad ruhogi Asiya Ahmad Hadiza bujari.. da duk ma'aikatan wannan gida, inayi maku fatan alkhairi a rayuwa saboda haka *nagarta radio* nayi shine dan kaina wa'in da suka karanta sunsan hakan... Hajia Rukayyah Shehu Ibrahim, mahaifiyata abin alfaharita a kowani lokaci tabbas da baxarki nake dance, Allaah ya jikan iyayen ki da kakan ni (da dukkan musulmai) ameen, Allaah yayi maki sakayyah da gidan Aljanna Allaah ya kara tsawan rai mai yawa mai amfani ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน by God willing ni *ummul-khursum sai naga beelybadaru* gashi *ni da Afma* mun tausayama *rayuwar rukayyah*... kullum ina tare da tashar *nagarta radio* tare da *aunty khady* ammah fa *ni da babana* ya ilmantar, shin ya xata kasan ce a *life is dynamic*? ko da yake fairuza tana cikin tashin hankali a *k'iyayyar namiji*... duk first lady ce ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [8:47AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ *UMMUL-KHURSUM* ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ Written by *First Lady๐ŸŒน* And Ummu Aysha๐Ÿ˜˜ *Sharhi akan novel din ummul-khursum* _dedicated to all *ummul-khursum* (ummah) in dis world๐Ÿ˜˜ i'm realy proudly of this gorgeous, special knowledgeable, smart name oo, abeg duk mai suna khursum kuxo mu kwaso shokki๐Ÿ’ƒ_ please duk maisoyan wannan littafi kuyi hakuri domin tabbas littafin nan anso shi fiye da tunanin mu ammah kash Allaah bai bamu ikon kammalashi ba saboda wasu 'yan dalilai da suka sha karfin mu.. ummul-khursum (ummu afeefa) tabbas kifi kowa son wannan littafin ammah dan Allaah kiyi hkr๐Ÿ‘ munayi maki fatan alkhairi Allaah ya shirya xuri'a ya karo masu amfani ameen ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน by God willing ni *ummul-khursum sai naga beelybadaru* gashi *ni da afma* mun tausaya ma *rayuwar rukayyah*... kullum ina tare da tashar *nagarta radio* tare da *aunty khady*ammah fa *ni da babana* ya ilmantar, shin ya xata kasan ce a *life is dynamic*? ko da yake fairuza tana cikin tashin hankali a *k'iyayyar namiji*... duk first lady ce ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [8:47AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ✨✨✨✨✨✨✨✨ *Ni da Afma* ✨✨✨✨✨✨✨✨ Written by *First Lady๐ŸŒน* *sharhi akan novel din ni da Afma* _dedicated dis page to my mummies *dr Rukayyah umar* (ummu hameedah), *Rookie kaรญs* and *Rukky kofeer* Alkairin Allaah ya kaimaku a duk inda kk, really love you and i mean it from the bottom of my heart_ tabbas duk a social media *Afma* itace wacce na sani ta biyu, daga *beelybadaru* sai *Afma* ina alfahari da *Afma* ah koda yaushe don indai ina tare da ita to bani fushi ko kadan shi yasa nayi mata wannan littafi domin nima in sakata farin ciki kamar yadda take min a koda yaushe (nasan akwai wa'inda suka karanta *Asanadin Uba*, *barrister* so wannan ma kadan kenan a irin soyayyar da *Afma* take min... ๐Ÿ’๐Ÿ’ ๐Ÿ’๐Ÿ’ ๐Ÿ’๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿ’๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿ’ ๐Ÿ’๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿ’ ๐Ÿ’ Mรญีี ีพึ…ีด! ๐Ÿ’ษ‘ ๐Ÿ’๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿก๐Ÿ’ำ€ ๐Ÿ’๐Ÿก๐Ÿ’ึ… ๐Ÿ’ิต bunch of love sis *Afma* shi yasa na hada mana ABF Afma Beelybadaru First lady Allaah ya kara tsare ku daga dukkan sharrin halitta ameen ✨✨✨✨✨✨✨✨ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน by God willing ni *ummul-khursum sai naga beelybadaru* gashi *ni da Afma* mun tausaya ma *rayuwar rukayyah*... kullum ina tare da tashar *nagarta radio* tare da *Aunty khady* ammah fa *ni da babana* ya ilmantar, shin ya xata kasan ce a *life is dynamic*? ko da yake fairuza tana cikin tashin hankali a *k'iyayyar namiji*... duk first lady ce ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [8:53AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช๐ŸŽช ✨✨✨✨✨✨✨ ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ๐ŸŽฏ *RAYUWAR RUKAYYAH* Written by *First Lady๐ŸŒน* *sharhi akan littafin rayuwar Rukayyah* _in devotion to all Rukayyah in dis world_ I really like, care, love d name wallah๐Ÿ˜˜ I can't say any word akan wannan littafin but abin dana rubuta tabbas ya faru sai dai akwai abin dana rage kuma akwai abin dana kara just because in ga novel din ya tafi dai2 RAYUWAR RUKAYYAH๐Ÿ˜ญ huh Ya Allaah kasa mu cika da imani, Allaah kayi mana katangan karfe da makiyan mu Ameen ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [9:09AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐Ÿ’œ๐Ÿ’™๐Ÿ’œ ๐Ÿ’™๐Ÿ’œ๐Ÿ’™ ๐Ÿ’œ๐Ÿ’™๐Ÿ’œ *๐Ÿ’™Ni da babana*๐Ÿ’œ Written by *First Lady๐ŸŒน* *Sharhi akan littafin ni da babana* _dis page goes to all fans of *ni da babana* especially Ummu Ammar, Anty Khady (my cwty), Jannart (my sisto).. 1heart 2u all๐Ÿ˜˜❤_ Ni da babana Shima bani da bakin magana akan wannan littafin Ammah fatana da kuma murna na shine sakon da nake son isarwa ya isa cikin hukuncin Allaah Allaah ka karemu daga fadawa sharrin kawaye Shedan (don shi yake kaimu da aikata shirka, mu kaucewa Allaah mu koma gun bokaye) Mu dage da addu'a domin shine makamin mu mu musulmai Allaah kasa mu dace, ya bamu kyakkawan karshe Ameen ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [9:19AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน *Aunty Khady๐Ÿ˜˜* Written by *First Lady๐ŸŒน* *sharhi akan novel din aunty khady* _In devotion to anty Khady lvly true fans, sisters, brothers, cousins, class mates, course mates, neighbors, childhood, huh etc.. I solute you my..._ Nayi wannan littafin ne just for fun, don in saka Khadijah farin ciki, kuma tasan tabbas ina kaunarta kamar yadda take kaunata Allaah ya barmu tare Ya karemu daga sharrin mahassada, makiyi Masu black stomach Masu sleep da 1eyes Ameen Soyayyar mu mutu ka raba takarmin kaxa ☁k☁☁๐Ÿ˜☁☁☁ ☁☁h☁☁๐Ÿ˜ƒ☁☁ ๐Ÿ˜Š☁☁a☁☁๐Ÿ˜☁ ☁☁๐ŸŒน☺d☁๐Ÿ˜š☁ ๐Ÿ˜☁☁☁☁i๐Ÿ˜‰☁ ☁☁☁☁๐Ÿ˜„☁j☁ ☁☁☁๐ŸŒน☁☁☁a ☁h☁☁☁~~LOL* Aunty Khady (my happiness) ~urs~ *First Lady๐ŸŒน* (Ummah Shehu) [9:49AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹ *K'IYAYYAR NAMIJI*๐Ÿ˜ก ๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹๐Ÿฆ‹ ๐Ÿฆ‹ WRITING BY DIJA_WAZIRI AND FIRST LADY *sharhi akan littafin k'iyayyar namiji* _dedicated to all fans of k'iyayyar namiji, we really appreciate d love, care and support, may Allaah bless you all... Ameen_ Bamuyi wannan novel din dancin xarafin wani ko wata ba Munyi shine don muyi nuni akan tabbas fa idan ka tsani mutum wallahi duk abin da xa'ayi maka ba xaka taba son shi ba, don kiyayya ba karya bane Allaah ya hadamu da masoya Na kwarai Masu kaunar mu da kishin mu Ameen ~Urs~ Dija_waziri And First Lady [10:53AM, 5/21/2017] First Lady๐ŸŒน: ๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜ *LIFE IS DYNAMIC* ๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜ Written__Story by Farida B Tinau Aunty Khady First Lady _In devotion to all members of English chat only grp... one ๐Ÿ’œu people_ (3stars) we just wrote dis fantastic and interested short novel just to make our group members to be happy we didn't write this novel to disgrace some ones else (either in the grp or in public) their is a lot of lessons advises careless harmful faithful shameful lies blissful etc all in *life is dynamic* ~urs~ d group admins Faris din babanta Anty Khady First Lady For comments Advise call 07067403252 whatsapp 08126692448

Share this


Author: verified_user

0 Comments: